Bismillahir-rahmanir rahim إن الحمد لله نحمده ونستعينه ونستغفره ونعوذ بالله من شرور أنفسنا وسيات أعمالنا، من يهده الله فلا مضل له، ومن يضلل فلا هادي له وأشهد أن ﻻ إله إﻻ الله وحده ﻻ شريك له، وأشهد أن محمدا عبده ورسوله، أما بعد
Assalamu Alaikum.
TSANTSAR SON ZUCIYA DA QARYA SAI SHI'A !!!!!
KUNCE KHALIFA ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN R.A
SUNYI ZALINCI, KUMA BASUYI AIKI DA CIKAKKEN QUR'ANI BA.
CIKAKKEN QUR'ANI YANA GURIN SAYYIDINA ALIYU R.A.
TO ME YAHANA DA ALIYU R.A YA HAU KAN KHALIFANCI , BAI DAKKO WANCAN CIKAKKEN QUR'ANIN DA KUKA CE YA 6OYE YAYI AIKI DASHI BA.
TUN DA KUNCE YANA TSORON KADA A SAMI MATSALA , SABODA HADIN KAN MUSULMAI.
MAI YASA YA DORA AKAN ABIN DA ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN R.A SUKA KAFA , KUMA BAI CANJA KO DA SHARI'A DAYA BA.
KUMA BAI FITO DA ORIGINAL QUR'AN DIN DA MALAMAN SHI'A SUKA CE YABOYE BA. ???.
BAQIN KAYA
BAQIN KAYA BAQAR ZUCIYA BAQIN AIKI BAQAR AQIDA , AKAN BAQAR KWALTA , KOYARWAR BAQIN DAN BID'A ZUWA GA BAQAQEN JAHILAI , KWAIKWAYON BAQAR KASA , TA IRAN .
IYALAN ABDULLAH BN SABA ALYAHUDI.
ALLAH KAYI MANA MAGANIN MAQIYA SAHABBAI , MASU YIWA AHLULBAITI QARYA.
AMEEN.
DUK WANDA FAHIMTAR SA TA QUR'ANI DA HADISIN ANNABI S.A.W. TA SA6AWA TA ANNABI SAW. DA SAHABBAI R.A TO YASANI BA MUSULUNCI YAKEYI BA.
ALLAH YACE:
ومن يشاقق الرسول من بعد ما تبين له الهدى ويتبع غير سبيل المؤمنين نوله ما تول ونصله جهنم وساءت مصيرا.
DUk WANDA YASA6AWA ANNABI BAYAN SHIRIYA TA BAYYANA GARESHI , SANNAN YABI TAFARKIN DA BA NA MUMINAI BA ZAMUJUYAR DASHI INDA YA JUYA SANNAN MU SHIGAR DA SHI JAHANNAMA MAKOMA TAYI MUNI.
TO KAGA LOKACIN DA QUR'ANIN KE SAUKA BA WANI MUMINI SAI SAHABBAI R.A .
SABA MUSU SABAWA MUSULUNCI NA HAQIQANE .
ALLAH KA KIYA SHEMU SON ZUCIYA DA JAHILCI .
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY.
17___10___2018.
AHLUSSUNNAH BASA KAFIRTA MUTUM SAI DAI AIKIN MUTUM YA KAI SHI ZUWA GA KAFIRCI.
QARAIRAYIN DA AKEYI GA AHLUSSUNNA AKAN KAFIRTA MUSLMI , WANNAN BA GASKIYA BANE .
AKWAI WADANDA ZASUYI AIKIN KAFIRCI AMMA BAYA HALATTA KACE MUSU KAFIRAI SABODA UZURIN JAHILCI .
KAMAR YADDA YA FARU GA SU ABU _WAQIDILLAISI:
YACE:
كنا حدثاء عهد بالاسلام مع النبي صلى الله عليه وسلم فراينا قوما ينوطون اسلحتهم على شجرة ، يقال لها ذات انواط، فقلنا لرسول الله صلى الله عليه وسلم ، يا رسول الله اجعل لنا ذات انواط كما لهم ذات انواط. قال انها سنن لقد قلتم والذي نفسي بيده ما قالت بنو اسراءيل لموس اجعل لنا اله كما لهم الهة قال انكم قوم تجهلون.
اخرجه الترمذي بسند حسن.
ABU WAQILLAISI YACE MUN KASANCE TARE DA ANNABI S.A.W. ALOKACIN MUNA FARKON SHIGA MUSULUNCI, SAI MUKA GA WASU MUTANE SUNA RATAYE MAKAMANSU AJIKIN WATA BISHI ANA KIRANTA MA'ABOCIYAR RATAYE , SAI MAKACE YA MANZON ALLAH S.A.W KASANYA MANA WATA BISHI MARINQA RATAYE MAKAMANMU , DON SAMUN NASARA KAMAR YADDA SUMA SUKE RATAYEWA . SAI YACE ALLAHU AKBAR !!!
HAQIQA WANNAN TAFARKAN WANDA SKA GABACE KU NE , HAQIQA KUN FADI IRIN ABIN DA BANU ISRA'ILA SUKA FADAWA ANNABI MUSA, SUKACE KASANYA MANA ALLAH KAMAR YADDA SUKE DA ABIN BAUTA ,SAI YACE HAQIQA KU MUTANE NE DA KUKE JAHILAI.
BAICE KU MUTANE NE DA KUKE KAFIRAI BA , DUK DA CEWA ABIN DA SUKAYI KAFIRCI NE , SAI YAYI MUSU UZIRIN JAHILCI.
TO SABODA HAKA AKWAI MUTANEN DA MALAMANSU SUKE KOYA MUSU SHIRKA AMMA DA SUNAN TAWASSILI .
BA A YI MUSU HUKUNCIN KAFIRCI HAR SAI AN YI MUSU BAYANI GANSASHSHE , AKAN AIKIN SU CEWA KAFIRCI NE , SANNAN ANGA DUK WATA HUJJA , TA KAI GARESU SUN GANETA AMMA SUKA CI GABA DA AIKATAWA .
TO SAI AIMUSU HUKUNCI KAFIRCI .
ALLAH YASADA MU DA RAHAMARSA YA KIYA SHEMU , MAKAUNIYAR BIYAYYA.
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY.
HAQIQA SAHABBAN ANNABI S.A.W "YAN ALJANNA NE ,
DUK WANDA YAYI SHAKKA YA QARYATA QUR'ANI !!!!!
ALLAH YANA CEWA :
لقد رضي الله عن المؤمنين اذ يبايعونك تحت الشجرة فعلم ما في قلوبهم فانزل السكينة عليهم واثابهم فتحا قريبا،
HAQIQA ALLAH YA YARDA DA MUMINAI YAYIN DA SUKA YI MAKA MUBAYI'A , AQARQASHIN BISHIYA , YASAN ABIN DA YAKE CIKIN ZUCIYARSU , SAI YA SAUKAR DA NUTSUWA GARESU , , KUMA BUDI YASAME SU A KUSA.
ALLAH YA AMBATA CEWA YA YARDA DASU,
WANI KUMA YA QARYATA SU , KUMA YA KAFIRTASU !
WAI KUMA KIRA YAKEYI DA. AIKATA HAKAN !
IMAMUL BUKHARI YA RAWAITO DAGA JABIR BN ABDILLAH YANA DAYA DAGA CIKINSU YACE :
...قال جابر بن عبد الله رضي الله عنه ، كنا الفا واربعماءة. ١٤٠٠. 14000 .
MuN KASANCE MU DUBU DAYA DA DARI HUDU 1400
KA DUBA BUKHARI
كتاب المغازي. باب غزوة الحديبية
HADISI 4154
FATAHUL BARI : MUJALLADI NA 7
SHAFI. 507
DUKKA HALIFOFIN NAN SHIRYAYYU SUNA CIKI :
.
1__ABUBAKAR R.A
2__UMAR R.A
3___ALIYU. R.A.
4__ USMAN R.A SHI AKANSA MA AKAYI MUBAYI'AR .
DA LABARI YAZO CEWA ANKASHE SHI , ANNABI S.A.W. YA HADA HANNAYENSA YACE :
WANNAN SHI NE HANNUNA , WANNAN NA USMAN , SAI KOWA YAYI MUBAYI'A.
ANNABI S.A.W. YACE :
.. لا يدخل النار ان شاء الله من اصحاب الشجرة احد ، الذين بايعوا تحتها،
BA ZAI SHIGA WUTA BA , KO MUTUM DAYA DAGA CIKIN MA'ABOTA BISHIYA .
WANNAN MUBAYI'A
ITACE
##_ BAI'ATU RIDWAN ,
NUBAYI'AR YARDA .
##__MUBAYI'A TAHTASHSHAJARA.
SAHABBAI 1400 DUK "YAN ALJANNA NE.
DUBA:
MUSLIM ,
كتاب فضاءل الصحابة باب فضل اصحاب الشجرة
HADISI 2497
KU SANI GALIBIN SAHABBAN DA " YANTAMORE SUKE ZAGI , DA LA'ANTA SUNA CIKIN ASHABU SHAJARAH.
ALLAH KA SHIRYE MU ZUWA TAFARKI MA DAI DAICI.
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY .
وبالله التوفيق.
31__10 ___2018.
BA WANDA YAFI "YAN SHI'A CAMFI [SUPERSITITIONS]
KUMA HAKAN CINZARAFI NE GA AHLULBAITI R.A.
KUMA CAMFIN YANA WULAQANTA AHLULBAITI NE R.A.
SHI'A SUN QIRQIRI QARYA TA CAMFE CAMFE , SUN DANGAN TASU GA IMAMANSU.
SUNA CEWA:
...عن ابي ايوب الخزار قال اردنا ان نخرج ، فجءنا نسلم على ابي عبد الله عليه السلام ، فقال كانكم طلبتم بركة الاثنين ؟ قلنا نعم قال ، فاي يوم اعظم شؤما من يوم الاثنين ، فقدنا فيه نبينا صلى الله عليه وسلم ، وارتفع الوحي عنا لا تخرجوا يوم الاثنين ، واخرجوا يوم الثلاثاء.
DAGA ABI AYYUB ALKHUZARI YACE , MUN SO MU FITA , SAI MUKAJI MUYI SALLAMA DA BABAN ABDULLAHI A.S. SAI YACE , KAMAR KAUNA NEMAN ALBARKAR RANAR ALAMIS NE ? SAI MUKACE NA'AM. SAI YACE DO WACCE RANA CE MAFI GIRMAN SHU'UMCI AGURIN MU KAMAR RANAR LITININ ?
MUNRASA ANNABIN MU ACIKINTA , WAHAYI YA DAUKE ACIKINTA !! , KADA KU FITA RANAR LITININ , KU FITA RANAR TALATA .
DUBA :
من لا يحضر ه الفقيه
Mujalladi na 2
Shafi: 308
DA LITTAFIN :
فروع الكافي
MUJALLADI 8
SHAFI. 2125____ 2126
INDA ZAKA GANE SHIRMANSU SAI KUMA SUKAYO WATA RIWAYAR , DAKE NUNA WULAQANTA AHLULBAITI SABODA CAMFI .
SAI SUKA YI WATA RIWAYAR SUKAYI QARYA HASAN AL'ASKARI R.A WAI YACE:
..فاسبت اسم رسول الله ، والا حد كناية عن امير المؤمنين والاثنين الحسن والحسين،
ASABAR SUNAN MANZON ALLAH NE , LAHADI KUWA KINAYACE TA AMIRUL MUMININA ALI R.A. , LITININ KUWA HASAN NE DA HUSAINI.
DUBA :
بحار الانوار
MUJALLADI 24
SHAFI 239
باب تاويل الايام والشهور بالاءمة،
ADDININ SHI'A CIKE YAKE DA CAMFE CAMFE DA WASANNI DA WARGI .
ALLAH KA BAMU ILIMI MAI AMFANI .
KA SHIYAR DA MU TAFARKI MADAIDAICI.
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY ALJILAWY ALGAYAWY.
وبالله التوفيق .
07__11___2018.
SAKAMAKON WANI RADDI DA NAYIWA WANI BARAFIDE AKAN WANI HADISI NA QARYA ,
DAYAKE CEWA:
ALIYU R.A. SHINE MAFI ALKHAIRIN MUTANE WANDA YAYI SHAKKA KAFIRINE:
NAYI RADDIN WANNAN HADISI DA DALILAI.
SAI NAGA WANI BARAFIDE KO DAN SHI'A YANA CEWA WAI TAUYE DARAJAR SAYYIDINA ALIYU NE, WAI IDAN AKAN WANI SAHABIN NE ,
BAZA MUYI. RADDI BA :
SAI NACE WANNAN QARYACE MU AHLUSSUNNA ADALCI SHINE TUSHEN AQIDARMU,
BARI NA BASU MISALI AKAN CEWA MU BAMA KARE SON ZUCIYA KO QARYA .
AKWAI HADISI DA YAKE CEWA:
...سب اصحابي ذنب لا يغفر ،
WAI !!!! ZAGIN SAHABBAINA ZUNUBI NE DA BA'A GAFARTASHI.
SHEIKUL ISLAM IBN TAIMIYYA , YANA CEWA WANNAN HADISIN QARYANE , BAI INGANTA BA .
DUBA
التذكرة الموضوعة
SHAFI 160
SU RAFIDAWA , SUNA ZATON YADDA SUKE SON ZUCIYA TO HAKA KOWA YAKE,
TUNDA SU IDAN SUKA SO ABU SAI SU MAIDA SHI HADISI.
اذا احسنا شيءا جعلناه حديثا
ALLAH KA KIYA SHEMU SON ZUCIYA DA JAHILCU .
وبالله التوفيق.
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY
KARYA FURE TAKE BATA "YA" YA .
NACI KARO DA RUBUTUN WANI DAN SHI'A YANA KAWO MAGANGANU , NA QARYA SAI YA KAWO WANI HADISI NA QARYA DON TAIMAKON QARYARSA .
GA HADISIN SA YA KAWO :
حدثنا نوح بن ابي مريم عن ميسرة بن عبد ربه عن ابي عبد الله عن بن عباس رضي الله عنه قال، علي خير البشر ومن شك فيه كفر .
NUHU YA BAMU LABARI DAGA ABI MARYAM DAGA MAISARATA DAN ABDU RABBIHI DAGA BABAN ABDILLAHI DAGA ABDILLAHI DAN ABBAS YACE : ALIYU SHINE MAFI ALKHAIRIN MUTANE WANDA YAYI SHAKKA YA KAFIRTA.
TO WANNAN HADISIN QARYA NE , DOMIN MAISARA DAN ABDAI RABBIHI , MAQARYACI NE , HAKA MA NUHU BN ABI MARYAM , SHIMA MAQARYACI NE ,
IBN HIBBAN ACIKIN :
الضعفاء
Yace maqaryata NE , KAMAR YADDA IMAM ANNAWAWIY YA KAWO ACKIN MUQADDIMA TA SAHIHU MUSLIM .
JUZU'I 1
SHAFI. 62
HAKA MA IBNUL JAUZI ACIKIN MAUDU'AT
AMMA SHI WANNAN BA RAFIDE SAI YACE DA HADISIN INGANTACCE NE .
و بالله التوفيق
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY .
21___11___2018
AKUYA DA FATAR KURA .
SHI'A DA RAININ WAYO SUN QUDUNDUNO SHARRI,
DA SUNAN SON AHLULBAITI R.A !!!
TUN TALE TALE MUSULMIN DA SUKE WANNAN YANKI NA NIGERIA TA AREWA , DA YANKIN NIJAR DA CHADI DA CAMEROON,
MUSULMI SUN TASHI AKAN SON AHLULBAITI DA SAHABBAI [R.A] , BAZA KAJI WANI KO WASU DA KE KIRAN KANSU MUSULMI SUNA ZAGIN SAHABBAN ANNABI S.A.W BA BALLANTANA AHLULBAITI.
AWANCAN LOKACIN KE NAN :
1__BA SHI'A , MASU ZAGI DA LA'ANTAR SAHABBAN ANNABI S.AW.
2__BA NASIBA , MASU ZAGIN AHLULBAITI ,
WALLAHI HAR YANZU AWANNAN YANKI BA MASU LA'ANTAR AHLULBAITI ,
SAI DAI MASU JIFAN "YAN UWANSU DA KALMAR , AMMA IDAN KACE AKAWO MAKA WANDA YAKEYIN WANNAN BABU , SAI DAI QILA WAQALA.
SHI YASA BABBAN MALAMIN NAN NA TARIHI NA DUNIYA AYAU ,
SHEIK MUHAMMAD ALIYU ASSALLABI:
YANA CEWA AYANKIN AFIRKA TA YAMMA , TARIHI YA NUNA AWANNAN YANKI , BA 'ATA6A SAMUN MASU AQIDAR NASIBANCI BA , WATO MASU ZAGIN AHLULBAITI.
GA MISALI:
AGIDA DAYA " YA"YAN MUTUM DAYA SAI YASA SUNA :
==== AI'SHA DA KHADIJA
====HAFSA DA FADIMA
==== ALIYU. DA ABUBAKAR
====UMAR DA JA'AFAR
==== USMAN. DA ABBAS
YA ZAMA AL'DAR MU INDAI ANSAMI "YAN BIYU [TAGWAYE] TO SUNAN SU :
==== HASAN DA. HUSAINI R.A.
TAMBAYA ANAN ME SHI'A SUKA KAWO DA YAKE NUNA KAUNA GA AHLULBAITI.
== ZAGIN SAHABBAN ANNBI S.A.W SHINE SON AHLULBAITIN ?
===KO SA BAQAQEN KAYA ?
=== KO KONA JIKI DA WUTA. ??
=== KO TATTAKI ZUWA ZARIA ?
==== KO YIN FITO NA FITO DA GWAMNATI ??
====KO ZANGA ZANGA DA YAWO ATITI DA AUREN MUTU'A ZINAR " TAMORE ??
====KO CEWA SAI KUN KWACE GWAMNATI ??
====KO TSOKANAR SOJOJI DA CEWA KOWA DAGUTUNE INBA DAN SHI'A BA. ?
ACIKIN WADANNAN WANNE NE SON AHLULBAITIN. ?
WACCE GUDUN MAWA KUKA BAYAR DON CO GABAN ADDININ MUSULUNCI DA KUKEYIN QARYA DASHI ?
MASALLATAI NAWA KUKA GINA DON RAYA SALLAH DA ILIMAN TARWA ?
YA "YA UWA MUSULMI BA SHARRI A KASA IRIN SHI'A TA KAMA MADAFUN IKO AKASA .
DUK KASAR DA SHI'A TA SHIGA ZAMAN LAFIYA YA QAREWA , WANNAN QASAR.
NIGERIA ITACE MISALI .
ALLAH DUK MAI TAI MAKON ADDININ KA NA GASKIYA ALLA KA TAIMAKE SHI.
ALLAH DUK MAI CUTAR ADDININKA NA HAQIQA ALLAH KA RUSA SHI DON GIRMANKA .
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY.
13__11____2018.
ABIN AL'AJABI GA "YANSHI'A ,
SAI KAJI SUNCE RIWAYOYIN LITTATTAFANSU BASU INGANTA BA.
YAYIN DA KA KAFA MUSU HUJJA DASU.
AMMA KUMA SAI KA TARAR , SUNE USULIN AQIDARSU.
KUMA SUN YARDA DASU , HARSUNA CIKIN AQIDUNSU .
SUNAYIN HAKANE DOMIN WASKIYA DA BAGARARWA.
KODA YAKE BA MAMAKI GA DUK WANDA YASAN MECE SHI'A AWAJEN QARYA . DA MUNAFUNCI WATO TAQIYYA.
SUNA CEWA :
اذا احسنا شيءا جعلناه حديثنا
In mun so Abu yayi kyau SAI my mai dashi hadisi. !!!!!
Allah ya kiya shemu ta6ewa.
Ahmad Ibrahim Alkanawy.
13__11__2018.
ABIN TAKAICI , SHI'A BASA AMBATON ALKHAIRIN SAHABBAI R.A.
DUK DA CEWA INDAI ANYI MAGANAR MUMINAI TO DASU AKE A QUR'ANI KO HADISI.
WANNAN SUKA DA CIN ZARAFI DA SHI'A KE YIWA MUMUNAN FARKO TA6EWA CE DUNIYA DA LAHIRA.
ALLAH YANA CEWA:
ان الذين يحبون ان تشيع الفحشة في الذين ءامنوا لهم عذاب اليم في الدنيا والاخرة.
LALLAI WADANDA SUKE SON ALFASHA TA YADU ACIN WADANDA SUKAYI IMANI , SUNA DA AZABA MAI RADADI DUNIYA DA LAHIRA.
SU BASU DA BURI SAI DAI SU YADA CEWA ABUBAKAR YA AIKTA KAZA....
UMAR YAYI BARNA KAZA...
USMAN YAYI KAZA !!!
ABU HURAIRA YAYI KAZA .
BASA FADI ALHERIN SU SAI DAI SUYI MUSU QARYA DA SHARRI.
ALLAH YACE:
والذين يؤذون المؤمنين والمؤمنات بغير ما اكتسبوا فقد احتملوا بهتانا واثما مبينا،
WADANDA SUKE CUTAR DA MUMINAI MAZA DAMATA , BATARE DA SUN AIKATA WANI LAIFI BA TO HAQIQA SUN DAUKI WANI QIRE DA LAIFI BAYYANANNE.
MUN SANI BA WANDA SUNAN MUMINAI YA TABBATA AKANSU IN BA SAHABBAN ANNABI S.A.W. BA .
DOMIN LOKACIN DA AYOYIN KE SAUKA BA WASU MUMINAI IN BA SU BA.
ALLAH KA KIYA SHEMU TA6EWA DUNIYA DA LAHIRA.
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY.
12__11__2018.
ASALIN SHI’A
Shia ta samo asali ne data abdullah
bn Sabah alyahudy mutumin kasar yaman yazo lokacin khalifancin sayyaduna usman
a shekara ta biyu da khalifancinsa : wannan yazo acikin littattafan shia kamar
usululkafi na yakubulkulaini.
LITTATTAFAN SHI'A
CIKE SUKE DA BAYANIN CEWA QUR'ANI AN CHANZA SHI.
Gingima gingiman malaman Shi'a sun
tafi akan haka irinsu ::
1_ Aliyu bn Ibrahim Alqummy
2__Ni'imatullah Aljaza'iry
3__Alfaidul kaashaany
4__Ahmad Addabarisy
5__Muhammad Baaqir Almajlisy
6__Muhammad Annu'uman Almufid
7__Abul Has an Adnanul Baharany
8__yusuful Baharany
9__Nury Addabrisy
10__Habibullahil ku'iy
11__Muhammad yaqub Alkulainy
12,__Muhammad Al'Ayyashy
Don haka dame Dan Shi'a yake
addininsa tunda dai Qur'ani bai cika ba.
Duba_ munhajil bara'a mujalladi na 2
shafi 216.
Da_ Usululkafy mujalladi na 1. Shafi
228
Da__ Usululkafy mujalladi.Na.
1.Shafi. Na 169
Da__faslulkhidab fitahrifi kitabi
rabbil Arbaab shafi na 18
Dole addinin shia zama tufke da
warwara , kuma addinin wasa shiyasa yake CIKE da :
Maguzanci
__Marin fuska keta Riga , ihu da
burari yayin wata musiba.
Majusanci::
__sa baqaqen kaya, Sara da yankan
jiki da wuka , kona jiki da wuta , D's
Kiristanci::
Kide kide da rawa , sa filawa ajkin
gawa , raka gawa da kida da rawa, sa gawa acikin akwati , gini akan kabari .
D's
Yahudanci :
Kin shan ruwa da zarar rana ta fadi
, har sai duhu ya shigo , cewa khalifa dole sai ya zamo dangin Annabi , qincin
naman gaiwa , D's
Duk maiyin shia yasan cewa
yaudararsa kawai akeyi amma addininsa gurbatacce ne.
QARYA FURE TAKE
BATA "YA" YA
...... Duk kuzuzuta da qarawa miya Gishiri da
Shi'a keyi game da Ahlulbaiti da sahabbai akan qiyayya , sai kaga galibin
ruwayoyi ingantattu suna qaryata abin da suke kwasowa na riwayoyi gurbatattu.
Misali:
و معاوية لما جاءه نعي علي بن ابي
طالب جلس وهو يقول ان لله وانا اليه راجعون : وجعل يبكي : فقالت امراته انت بالامس
تقاتله واليوم تبكيه ؟ فقال ويحك انما ابكي لما فقد الناس من حلمه وعلمه وفضله
وسوابقه وخيره .
Yayin da mu'awiya labarin mutuwar
sayyidina Aliyu tazo masa sai yarinqa istirja'i yana kuka said matarsa tace ,
jiya fa kai kake yaqarsa sannan yau kuma kana kuka don mutuwarsa ? Sai yace tir
!! Ina yin kukune saboda abin da mutane suka rasa na juriya da ilmi , da falala
, da fifiko da alkhairi, .
Duba: Albidaya wannihaya na Ibn
Kathir.
Mujalladi na , 8. Shafi na. 133.
Hakama ya faru ga sayyidina Aliyu.:
لما جاء علي رضي الله عنه موت طلحة
حضر : وجعل يمسح التراب عن وجهه ................وهو يقول يا ليتني مت قبل هذا
اليوم بعشرين سنة :
Yayin da mutuwar Dalha Dan
ubaidullah tazowa sayyidina Aliyu sai yaje kan gawarsa yana kade masa qura daga
Kansa yana kuka yana cewa , INA ma dai na mutu tun kafin haka da shekara
ishirin.
Duba:
Asadul gaba. Na Ibn Athir mujalladi na 3
Asadul gaba. Na Ibn Athir mujalladi na 3
Shafi na , 88 Dana 89
Da siyar na imam Azzahaby mujalladi
na 1 shsfi na, 36 da 37.
Duk inda kaga wani wuri da ake cewa
Ahlulbaiti yana la'antar sahabi ko ace sahabi yana la'antar Ahlulbaiti ko dai
ka samu riwayar bata ingantaba ko anyi mata mummunar fassara saboda son zuciya
.
................ولا تجعل في قلوبنا
غلا للذين ءامنوا ربنا انك رعوف رحيم:
Allah kar ka sanya mana mummunar manufa acikin zuciyoyinmu dangane da muminai Allah kai mai tausayine mai jinkai.
Allah kar ka sanya mana mummunar manufa acikin zuciyoyinmu dangane da muminai Allah kai mai tausayine mai jinkai.
SAHABBAN ANNABI S.A.W. ADALAI NE DA SHAIDAR ALLAH DA MANZONSA .
Allah S.W.T yace:
لقد رضي الله عن المؤمنين اذ يبايعونك تحت الشجرة فعلم ما في قلوبههم فانزل السكينة عليهم واثابهم فتحا قريبا،
سورة الفتح اياة ١٨
Haqiqa Allah ya yarda da muminai yayin da sukayi maka caffa , a qarqashin Bishiya , yasan abin fake cikin zukatansu , said ya saukar da nutsuwa garesu , sannan budi ya same su a kusa.
Wannan yafarune ranar sulhun Hudaibiyya:
قال جابر بن عبد الله رضي الله عنه : كنا الفا واربعماءة. ١٤٠٠٠
Imaamu Muslim ya rawaito a cikin littafinsa:
#_ kitaabu fadaa'ilussahaba
Babun falalar Ashabushshajara
Hadisi na 2496____ da cikin mujalladi 4__ hadisi 1942.
قال صلى الله عليه وسلم ، لا يدخل النار ان شاء الله من اصحاب الشجرة احد الذين بايعوا تحتها ،
Annabi S.A.W. yace ba zai Shiva wuta ba ko mutum daya daga ma'abota bishiya.
Imam Ibn Hazim yana cewa:
فمن اخبر نا الله انه علم ما في قلوبهم ، ورضي عنهم ،وانزل السكينة عليهم ، فلا يحل لاحد التوقف في امرهم او الشك فيهم البتة،
Duk Wanda Allah ya bamu labarin yasan abin da yake cikin zukatansu , kuma ya yarda dasu , ya saukar da nutsuwa a Kansu , bai halatta ba ga wani daya , yaqi yarda da lamarinsu ko yayi shakka akan su ba kwata kwata.
Duba:
الملل والنحل ،
ابن حزم
Mujalladi 4
Shafi. 148.
Allah yace:
والسابقون الاولون من المهاجرين والانصار والذين اتبعوهم باحسان رضي الله عنهم ورضو ا عنه واعدلهم جنات تجرى تحتها الانهار خلدين فيها ابد ذاك الفوز العظيم،
Da wadanda suka riga na farko daga wadanda sukayi hijra da mataimaka /mutanen madina/ da Wanda suka bisu da kyautatawa , Allah ya yarda dasu , suka sunyarda dashi, ya tanadar musu Aljannatai korama na gudana qarqashinsu , zasu dawwama aciki har abada , wancan shine rabo mai girma.
Kuma Allah ya fifita darjarsu adunqule:
Allah yace:
لا يستوي منكم من انفق من قبل الفتح وقاتل اولاءك اعظم درجة من الذين غنفقوا بعد وقاتلوا وكلا وعد الله الحسنى،
Ba zasu zama dai dai ba , daga cikinku ,Wanda yaciyar kafin budi /Na makka/ sannan kuma yayi yaqi, wadanda nanka sune mafiya girman daraja agun Allah , sama da wadanda suka cigar bayan budi da yaqi , duk Allah yayi musu Alqawarin kyakykyawa. /itace Aljanna/.
Alhusna : itace aljanna , kamar yadda mujahid yarawaito da Qataada.
Duba Tafsiri na Ibn Jariruddabari.
Mujalladi 27
Shafi. 128
Madaba'a Daarul ma'aarif.
Dacewa , duk anyi musu alqawarin aljanna,
...وكلا وعد الله الحسنى
Ibn Hazim Azzaahiry ya kafa hujja da wannan cewa SAHABBAI DUK "YAN ALJANNA NE.
Duba:
الفصل
Mujalladi 4
Shafi.148____149.
Da saura. Ayoyi masu train yawa
..محمد رسول الله والذين معه اشداء...........
لقد تاب الله على النبي والمهاجرين والانصار .........
DA SAURANSU:
GULUWIN SHI'A
DANGA NE DA AHLULBAITI.
Shi'a suna cewa :
لولا علي ما خلق محمد صلى الله عليه
وسلم : ولولا فا طمة ما خلقهما
Badan Aliyu R.A. da ba'a halicci
Annabi Muhammad S.A.W. ba, ba don fadima R.A. da ba'a halicce su ba . / duk su
biyun/.
Shia suna cewa:
ان فاطمة رضي الله عنها كاءن الهي
جبروتي ظهرت على هيءة امراة.
Fadimatu R .A. Itace ubangijinsu da
buwayar sa , sai ta bayyana a siffar mace.
Duba :
اسرار الفاطمية na محمد المسعودي
shafi 98
Ka duba:
Shafi na 355
ALAQAR SAHABBAI DA AHLULBAITI
KYAKYKYAWACE.
Haqiqa kowa yasan irin qarya da qarin gishirin da Shi'a keyi, don nuna munin alaqar dake tsakanin sahabbai da Ahlulbaiti.
Amma duk wanda Allah yayiwa mawafaqa, zuciyarsa ba cuta zai San cewa wadannan maganganu zuqitamalle CE ba ko shakka.
Galibin littattafan sira Dana Tarihi , suna kawo riwayoyi da Isnadi amma sai su qale riwayoyin ba tare da bayanin Inganci riwayar ko rashin inganci ba.
Domin suna ganin dalibin ilimi da malamai za su yi wannan duban , don't yiwa hadisin hukunci.
Irin wadannan riwayoyin "yantamore Duke bi musamman ma , wadanda basu inganta ba.
Sai su samo wata shubuha , da zasu ci mutuncin sahabbai kao la'antarsu.
في قلوبهم مرض فزاد هم الله مرضا....
DUBA ALAQARSU:
Haqiqa ya tabbata a littattafan sunnah Dana Shi'a , cewa sayyidina Umar R.A. yana Neman shawarar sayyidina Ali R.A. acikin Al'amura masu yawa.
To da umar bn khaddab R.A. Azzalimi ne kamar yadda kuke fada ya zai nemi shawarar mai gaskiya , ai da zalunci kawai zaiyi ba maganar shawarar mai gaskiya.
Duba:
نهج البلاغة. تحقيق صبحي صالح
Shafi 325___340
Sannan ya tabbata , a littattafan sunnah dana Shi'a .
Sayyidina Umar R.A. ya Nada salmanul farisi gwamna a MADAA'IN.
Kuma ya Nada Ammar bn yasir gwamna a KUFA.
Shi'a suna da'awar cewa wadannan sahabban R.A. wai suna taimakawa sayyidina Ali R.A. wajen yaqar azzalumai , kuma suna cewa Umar shine wazirin azzalumai , to me yasa ya Nada su kuma Ali R.A. bai hana su
ba.
Allah yana cewa:
ولا تركنوا الى الذين ظلموا فتمسكم النار،
Kada Ku karkata izuwa wadanda sukayi zalunci said wuta ta qona Ku, /tashafeku/.
Duba:
سير اعلام النبلاء ، للذهبي
Mujalladi 1
Shafi 547.
Ahmad Ibrahim Alkanawy Aljilawy Algayawy.
SHI'A KU DAINA ZAGIN SAHABBAI DA AHLUL BAITI.
Agun Shi'a ta kogo ko ta baqaqen kaya,
Banu umayya la'antattune !!!
Har suna fassar :
......والشجرة الملعونة في القرءان .
Da bishiyar nan la'antacciya da akayi bayanin ta acikin qur'ani .
Sai Shi'a suka ce Banu umayya CE.
Duba: Alkafy na Muhammad yaqub Alkulainy.
Mujalladi na 5
Shafi. 7
Sannan ya tabbata a Tarihi , Muhammad bn Abdillahi bn Amru bn usman bn Affan Dan umayyawa ne.
Mahaifiyarsa itace , fadimatu "yar Husaini , Dan Aliyu Dan Abi Dalib. R.A.
Saboda haka kakarsa itace NANA FADIMATU " yar Annabi S.A.W.
Kakansa shine usman bn Affan Al'umawiy.
Tambaya: "Yan Shi'a !!!
Shin Jikokan NANA Fatima R.A. shima la'ananne ne. ????
Shiya sa mukace shi'anci tsantsar son zuciya ne da Jahilci !!!!
Allah ka tsare mu son zuciya da jahilci.
Ahmad Ibrahim Alkanawy Aljilawy Algayawy.
YANSHI’A
Yan shia
malaminku ibni babawaihilkummi ya rawaito sanadi har zuwa kan Abu abdullah cewa
لاتلبسواالسواد فانه لباس فرعون ma'ana karkusa bakaken kaya domin kayan fir'auna
ne. Amma gashi nan Ku na sawa Ashe kodai kufir'aunonine ko kuma masu karyata
ahlulbaiti ko masu yiwa ahlulbaiti karya.
BUKUKUWAN
SHI’A
Bukukuwan shia da sukeyi da sunan
addini galibinsu maguzanci ne da yahudanci dakiristanci da majusanci : bikin
ashura dasukeyi don nuna damuwa akan kisan da akayiwa sayyidina Husain sai su
da bakaken kaya . to wannan majusanci ne da maguzanci na larabawan jahiliyyah
su ne idan akai was mutum mutuwa sai yasa bakaken kaya suyi ta rusa kuma kamar
sai yadda yan shia Duke yi.
YAN SHI’A
SUN FAKE
Yan shia sun fake da son ahlulbaiti
suna rusa addinin wadanda bai Sansu ba. Suna. Cewa mu'awiya Dan Abu sufyan
kaafiri ne sai ga shi hasan Dan sayyidina aliyu shi ne da kansa yayi muvayi'a
ga mu'awiya ya sauka ya bashi jagorancin musulni .tambaya me ne hukuncin
musulmin da ya dauki daular musulmi ya bawa kafiri ' ka ga wannan cin zarafin
ahlulbaiti ne afakaice
SHI’A????????
DAGASKENE SHI'AH KAFIRCICE!!!???
"Kuma Annabi s.a.w ya rasu
Hasan
da Husini da Nana Fatima da
sauran Ahlulbaiti suna da rai wanene
acikinsu yayi kida da waka ya
watsa filawa yayi masa akwatu
ya rubuta sunansa ajiki kosu ma
basu iya bane ? Kunga ya
tabbata kiristanci kukeyi kuma muntabbata kiristanci kukeyi kamnar
yadda akayiwa paprooma .
da Husini da Nana Fatima da
sauran Ahlulbaiti suna da rai wanene
acikinsu yayi kida da waka ya
watsa filawa yayi masa akwatu
ya rubuta sunansa ajiki kosu ma
basu iya bane ? Kunga ya
tabbata kiristanci kukeyi kuma muntabbata kiristanci kukeyi kamnar
yadda akayiwa paprooma .
____Sheik Ahmad Ibrahim Gaya
Nace shianci yahudanci ne to hujja
alittafinsu sunce idan mahadinsu yazo zai ruguje masallacin harami na makka da
masllacin Anna bi na marina yayi hukunci da littafin Ali dawuda /yahudawa/ duba
biharul anwar na majlisi juz'i na52 da usululkafi juz'i na 1 shafi na397 da
kitabul gaibah na Ayatullahi Nuamani da kitaburraj'ah na Ahmadul Ahsaa'i
shafina 51.
SHIA SUNA
KAFIRTA SAYYIDINA UMAR AMMA SUNA KARYA GA SAYYIDINA ALIYU
Shia suna kafirta sayyidina umar amma suna karya ga
sayyidina aliyu .tambaya umar ya nemi auren Nana ummu khulsum "yar aliyu
kuma ya aureta to mene hukuncin Wanda ya aurar da " yarsa musulma ga
kafiri .,duba littafin imamum shia majlisi da littafin tafsir na ayatullahi
makarimushshirazi. Shin wannan ba cin zarafin ahlulbaiti bane ace jarumi kamar
sayyidina aliyu ya yi haka .shi yasa nace shia karyar kare ahlulbaiti sukeyi.
TAMBAYA GA
YAN SHI’A
Wai me yasa "yan shia ba kwa
yin bukin nuna bakin cikin kashe sayyidina aliyu da hasan Dan Ali bayan kuwa
suma kamar yadda aka kashekikkkk sayyidina husaini bisa zalunci haka aka
kashesu. Ko su ba ahlulbaiti ba ne ? Ga shi kuma sayyidina aliyu shi yafi su
daraja annabi s.A.W yace حسن و حسين صيدا شباب اهل الجنة وابو هما خير منهما
wannan hadisin yana ciki littattafan sunnah dana shia .tambaya me yasa shia
basa nuna damuwa da kisan da akaiwa hasan da mahifinsa aliyu ? Dilili an an
shine domin Husain shi ne ya auri "yar sarkin farisa majusawa masu sa
bakaken kaya suna bautar wuta a Iran .
Tunda haryanzu original Qur'anic
yana can aboye agurin mahdin shi’a to maye matsayin addinin su yakub alkulaini
su majlisi su ibn Babawaihilkummi su Ayatullahi makarimushshirazi su kwamaini
da mu nayanzu da me ake gudanar da janhuriyar da ake cewa ta musulunci a Iran?
Shi'a kunce Abubakar da umar R.A
.sun canza qu'ani :
Tabaya:
1_ me yasa sayyidina Aliyu bai musu magana ba? Ko tsoronsu yakeji
1_ me yasa sayyidina Aliyu bai musu magana ba? Ko tsoronsu yakeji
Imamunku lbn bababwihil qummi yace
sayyidina Ali yana zuwa yayi yaki da aljanu yakamo su to tsoron me zai ji?
2__bayan rasuwar Abubakar da umar da
usman R.A. ya zamo khalifa na hudu .shike da wuka da nama , me yasa bai kawo
cikakken qur'ani ?
Yaqub Alkulaini ackin :
اصول الكافي ......لم يجمع القرءان
الا الاءمة..ً...
Ba wanda ya tattara qur'ani said lmamansu na Shi'a .duba juz'i na 1 shafi 239
Ba wanda ya tattara qur'ani said lmamansu na Shi'a .duba juz'i na 1 shafi 239
3 __ men's hukunci Wanda ya dauke
Qur'anic ya bar mutane suna addini ba qur'ani ? Ya ya ibadar Wanda ya mutu bai
aiki da
Qur'anic ba ?
Qur'anic ba ?
Kai "yan uwa ya kuke yiwa ahlul
Haiti karya ?
RIGIMAR
SHI’A
rigimar shia musulunci rigima CE
tsaka nin daular majusawa masu bautar wuta da musulunci ya karyasu lokacin
khalifancin sayyidina umar shine suke ganin tunda musulunci ne ya karyasu ba
kuma yadda Zweig I to bari suce sun musulunta amma suyiwa addinin zagwan kASA
acikinsa su shigo damajusanci da yahudanci da kiristanci da magus anti acikinsa
irinsu sa bakaken kaya yaga Maya yayin wata masifa yanka jiki da wuka kona jiki
da wuta kide kide Raye raye bukukuwa daya hada maza da mata tsinuwa da la'antar
bayin Allah. Yan uwa kusani shia da musulunci rigimace tsakanin musulunci da
daular majusawa masu bautar wuta da taimakon yahudawa gami da again kiristoci.
Allah ka kiyayemu daga fadawa cikin bata.
WASU YAN
SHI’AR
A wurin "yan shia wasu !!! Suna
cewa hasan Dan sayyidina Ali ma'asumine:baya kuskure . shi kuwa mu'awiya Dan
Abu sufyan kafirine sai gashi kuma hasan ya sauka daga khilifancin musulmi ya
bawa mu'awiya shin shi hasan bai San kafiri bane sai Ku be kuka sani Ashe ma
kunfi ahlulbaitin ilmi
SHI’A SUNA
CEWA!!!
Shia suna cewa lmamansu 12 sunfi
annabawa sunfi mala'iku shiyasa suke zagi da la'antar sahabbai da matan annabi
s.a .w duba littafin shia anwarunnu'amaniyya na sheik Niamatullahiljaza'iri
juzu'i na 3 shafi 108
Shia suna cewa lmamansu 12 sun San
abin da ya gabata na gaibu da wanda zaizo babu abin da yake buya garesu. Sunsa
sanda zasu mutu basa mutuwa sai da zabinsu. Duba usululkaafi na muhd yakubu
kulaini juzu'i 1 shafi na 260 dana 258
Shia suna cewa lmamansu 12 sun San
gaibun abin da ya wuce da Wanda zaizo kum NASA mutuwa said da abinsu .duba
usululkafi juzu'i na daya shafi 258 da shafi na 260 : tambaya kenan sayyidina
husaini yasanza'a kasheshi akarbala yaje ? Wato da zabinsa aka kasheshi ke nan
kunasan kuce shi ya jefa kan sa a halaka? Wannan shine son ahlulbaitin yimusu
karya
TAKIYYA !!!
Asali dai takiyya ,itace boye wata
manufa acikin zuci saboda maslahar rayuwa . kuma anayin hakane ga Wanda ba
musulmi ba. لا يتخذ المؤمنون الكافرين اولياء من دون المؤمنين ومن يفعل ذالك فليس
من ا لله في شيء ا لا ان تتقوا منه التقي ma'ana bai halatta muminai suriki
kafirai a matsayin majibinta al'amarinsu ba sai dai su bayyana hakan a fili
amma aboye ba haka abin yake ba : Ashe anayin Takiyya ne idan wata mu'amala ta
hada ka da Wanda ba musulmi ba kanuna kana tare da shi kana sonsa afili amma a
boye ba haka bane. Don't kada yayi ma wata illar . To amma "yan shia sai
suka dauketa suna yiwa musulmi don cusa mass sharrin da bazai iya yarda dashi
ba said ta hangar yaudara .misali idan kace Qur'an Dan shia zai CE ya yarda da
shi don yasan idan ba haka baza saurare shi ba. To amma a hankali zai zo yace
ma ai wannan qur'an akwai wasu surori ko ayoyi da aka cire .
Wasu suna musanta cewa " yan
shia suna zagin sahbban annabi S.A.W suma " yan shiar suna musunta hakan
don takiyya. To sunce Abubakar da umar kafirai ne Wanda yayarda dasu shima
kafirine duba littafinsu maisuna biharul anwar na imam majlisi juzu'i 69
shafina 137 Dana 138 .
BARNAR
SHI’A
Shia ta Dade tana yiwa muslunci
barna misali shia itace tayi sanadiyyar rusa daular Abbasiyyi lokacin Tatar a
Iraq sunyi amfani da shia wajen ruguza musulunci .haka ma akayi amfani dasu
wajen karya musulmi lokacin Saddam a Iraq .kuma dai yan shia Northern alliance
a Afganistan su suka had a kai da America da "yan kanzaginta aka karya
gwamnatin musulsunci ta Talaban.a takaice shi munafiki yafi yiwa musulunci illa
wani lokacin sama da kafiri na kai tsaye.
HUJJA
Cike littattafan shia suke da cewa
sahabban Annabi s.a.w sunyi ridda bayan rasuwarsa .in banda Kazan data cikinsu.
Shin sayyidina Ali bai sani bane yasawa "ya" yan sunansu kai shia
kuji tsoron Allah Ku daina yiwa bayin Allah na kwarai karya? Duba usulul kafi
na kulaini juzu'i na 1
SHI'A SUNA
ZAGIN ABUBAKAR R.A. don ya hana gonar fadak yace a in da annabi ya bari na gado
na dukkanin al'ummarsa ne, bar suna kafa hujja da abin da bashi da alaka da
abin da suke fada .suna CE Allah yace. وورث سليمان داود . Annabi sulaimanu ya
gaji Dawud .to ai ba gadon dukiya ake magana ba . maganar Annabta akeyi anan ka
duba Tafsirai zakaga hakan. Kuma shi Annabi S.A.W. babu wani Annabi bayansa da
zai zama ya gaje shi annabta. Sannan suna cewa ya hana Nana fadima gado
,Alhalin su agunsu ba'a bawa mace gadon gona kuma fadak da suke cewa anhana
Gina CE , malamin su muhd Yakub Alkulaini acikin littafinsa, فروع الكافي juz'i
7 Shafi 127 . yayi babi da hasi ... . عن ابي جعفر قال.النساء لا يرثن من الارض
ولا من العقار شيءا.Ma'ana mata bass cin gadon gona /kASA/ da wani Abu. Haka nan
Dabrisi ya kawo acikin littafinsa mai suna. التهذيب. Cewa: النساء لا رثن من
الارض شيءا Lamar yadda sauran malaman shia suna rawaito, To gadon da suke
fakewa karkashinsa don zagin bayin Alllah babu Shi'a alittattafanku ba'a baw
mata kasa ko gona.
Shi'anci
wani addinine da aka kirkire shi bayan Annabi yabar duniya. Shi yasa suka dakko
maguzanci shi ne tsinuwa da zagi da ashriya ya yin wata musiba ko jarraba. Amma
fa manufarsu ruguza musulunci.Misali : suna da'awar son ahlulbaiti amma sai su
zabi wasu suyi watsi da wasu. Ya tabbata cewa sayyidina Aliyu kashe shi akayi
.haka Hsan Dan Ali R.A. shi ma kashe shi akayi kuma . basa tunawa da bakin
cikin kashe su sai Husaini R.A. kawai ? Sannan kuma akwai sauran ahlulbaitin da
aka kashe tare da Husaini me yasa basa tunawa dasu sai shi kadai ? Cikin Wanda
aka kashe akwai : Abubakar bn Ali da Umar bn Ali da sauransu. Mai yasa su bakwa
yi musu bukukuwa sai sayyidina Husaini R.A. kawai akeyiwa ?Bayan syyidina Aliyu
ya fi shi daraja amma ba ai masa. Kosu sauran ba ahlulbaiti bane ? Ko dai
???????
KUSANI
Shia bakusan cewa sayyidina Aliyu bayan rasuwar Nana Fatima
ya auri wasu matan ba? Kuma sunhaihu tare dashi har acikin "ya " yan
yasa sunan Abubakar bn Ali da Umar bn Ali usman bn Ali . tambaya shin meke sa
asawa da sunan wani . ko shi sayyidina Aliyu bai San Abubakar da umar da usman
sunyi ridda bane kamar yadda shia kuke fada ? Ko Cike littattafan shia suke da
cewa sahabban Annabi s.a.w sunyi ridda bayan rasuwarsa .in banda Kazan data
cikinsu. Shin sayyidina Ali bai sani bane yasawa "ya" yan sunansu kai
shia kuji tsoron Allah Ku daina yiwa bayin Allah na kwarai karya? Duba usulul
kafi na kulaini juzu'i na 1
ADDININSU
ADDiNIN SHIA DABAN DANA ANNABI!!
Domin shia suna sujjada akan wata kasa /Turba/ kasar Karbala dake Iraq .to don
Allah ANNABI ya taba sujjada akan wannan kasar ko yace tana da albarka ? Kuma
INA son ahlulbaiti zai zamo son kasar da aka kashe shi .tun da a dai can aka
kashe Husaini to meye tsarkinta ? Ko dai murna kuke da kasheshi?
HUJJARSU
Shi'a suna kafa hujja da hadisin da
Annabi S.A.W. ya halifantar da sayyidina Ali R.A. a ranar da zai je Tabuka yace
: كن مني بمنزلة هارون بموسى na'ana kazamo awurina kamar matsayin Annabi Haruna
agun Musa . sai Shi'a suna CE . wannan itace hujjar su cewa sayyidina Ali R.A.
shi ya kamata ya zamo halifan farko ba Abubakar ba. To hanyoyin raddi akan
wannan sune : 1_ Annabi Haruna ya tabbata atarihi ya riga Annabi Musa rasuwa
/mutuwa/ to bai zama halifa abayansa ba. 2_idan sayyidina Ali da Annabi s.a.w.
ya gayawa hadisin ya San haka ake nufi mai yasa bai kafa hujja da shi ba ? Yace
Annabi yace shine halifan farko bayansa? 3_meyasa sayyidina Ali yayi mubayi'a
ga Abubakar ?Bai kafa masa hujja da shi ba? Allah ka kiya shemu son zuciya da
jahilci .
SUNA CEWA-
SHI'A SUNACEWA:
ان اءمتنا يعلمون ما يكون وانه لا يخفى عليهم الشيء ولا يموتون الا باختيار منهم.
Haqiqa Imaman mu suna sanin abin da ya kasance , da abin yake kasancewa, ba wani Abu da yake buya garesu ,kuma bass mutuwa said da zabinsu..
Duba littafinsu :
Usulul kaafy na muhd yaqub Alkulainy
Juz'i na 1. Shafi 258 __260.
GULUWIN SHI'A DANGA NE DA AHLULBAITI.
Shi'a suna cewa :
لولا علي ما خلق محمد صلى الله عليه وسلم : ولولا فا طمة ما خلقهما
Badan Aliyu R.A. da ba'a halicci Annabi Muhammad S.A.W. ba, ba don fadima R.A. da ba'a halicce su ba . / duk su biyun/.
Shia suna cewa:
ان فاطمة رضي الله عنها كاءن الهي جبروتي ظهرت على هيءة امراة.
Fadimatu R .A. Itace ubangijinsu da buwayar sa , sai ta bayyana a siffar mace.
Duba :
اسرار الفاطمية na محمد المسعودي shafi 98
Ka duba:
Shafi na 355
ADALAR SAHABBAI TABBATATACCIYACE, QUR'ANi DA SUNNAH DA IJMA'IN MALAMAN SUNNAH.
AQUR'ANI :
لقد رضي الله عن المؤمنين اد يبايعونك تحت الشجرة فعلم ما في قلوبهم فانزل السكينة عليهم واثبهم فتحاقريبا:
Haqiqa Allah ya yarda da muminai yayin da sukayi maka mubayayi'a aqarqashin Bishiya , kuma yasan abin da yake cikin zukatan su, sai ya saukar da nutsuwa akansu , said budi ya samesu akusa./ Budin Makkah/.
قال جابر بن عبد الله رضي الله عنهما : كنا الفا واربعماءة
Jabir Dan Abdillah R.A. yace : mun kasance mu 1400 .
Duba: Bukhary Baabun yaqin Hudaibiyya . Hadisi na 4154.
قال صلى الله عليه وسلم :لا يدخل النار ان شاء الله من اصحاب الشجرة احدا، الذين بايعوا تحتها:
Annabi s.a.w. yace ba zai Shiva wuta ba , in Allah ya yarda ko mutun daya , daga cikin mabota Bishi ba.
Duba: Muslim , Baabu fada'ilu Ashabishshajara. Hadisi na, 2496.
Allah yace:
محمد رسول الله ، والذين معه اشداء على الكفار رحماءبينهم ، .................
Annabi Muhammad S.A.W. Manson Allah ne , wadanda Duke tare dashi /SAHABBAI/ masu tsananine akan kafirai amma masu jinkan junansune ,.........
قال ابن حزم : فمن اخبرنا الله انه علم ما في قلوبهم ، ورضي عنهم ،وانزل السكينة عليهم ، فلا يحل لاحدا التوقف فيامرهم او الشك فيهم البتة،
Ibn Hazim Azzaahiry yace:
Akan wannan aya _
Wadanda Allah ya bamu labarin yasan abin da take cikin zuciyarsu , wannan ya yarda dasu, kuma ya saukar da nutsuwa akansu , baya halatta ga wani yaqi yin aiki da a in da suka kawo , ko yayi shakka akansu.
Duba : Almilil wannihal.
Juz'i 4 shafi 148.
وقال ابن الجوزي :وهذا الوصف لجميع الصحابة عند الجمهور،
Ibnul jauzy yace : wannan surface ta dukkan SAHABBAI /wato Adala/ agun dukkanin malamai.
Duba: zaadul masir ,
Juz'i 4 shafi 204.
Sa'ad Dan Abi waqqaas RA.Yace :
الناس على ثلاث منازل ،فمضت منزلتان وبقيت واحدة ، فاحسن ماانتم كاءنون عليه ان تكونوا بهذه المنزلة التي بقيت، فقرء :
للفقراء المهجرين ......الى..ورضوانا...
١ المهاجرون.
والذين تبوءوا الدار والايمان من قبلهم.....
٢_الانصار
والذين جاءوا من بعدهم ....
٣_الذين جاءوا بعد الصحابة.
Sa'ad Dan Abi waqqas RA. Yace
Mutane muminai "yan aljanna kashi uku ne
1 __muhajirai , sun wuce!!
2__Al'ansar mutanen marina. Sums sun wuce.
Wadannan duk sahabbai he.
3__wadanda sukazo bayansu , amma suke yi musu addu'a bazagi ba , sune cikon na ukun.
Dan uwa ka kiyayi Lanka da fadawa ramin halaka.
BORIN KUNYA
BORIN KUNYA!!
Shi'a suna fakewa da son Ahlulbaiti don yin Ungulu da kan zabuwa.
Suna cewa , Ahlussunnah /Nasibawa/ wai masu zagin Ahlul baiti.
Imam muhd Aliyu Assullaby .ya kawo acikin littafinsa , mai suna Tarikhul Islamy, cewa , aduk garbu Afriqiyya , ba masu wannan irin ra'ayin na zagin Ahlul baiti.
Sai dai su shia da ike sun ginu a kan zagin sahabban Annabi S.A.W. har suna ganin dole Idan kana son ahlul baiti to sai ka had a da zagin sahabbai sannan soyayyarka tazamo gaskiya .wannan kuwa shine aqidar su,
Shi yasa suke qarya ga Ahlussunnah cewa suna zagin ahlul baiti,
Abune sananne awannan yanki namu , ni ko kai bawanda ya ta6a jin wani ya zagi ahlul Haiti , domin ,a aqidar sunnah , dole said ka girmama ahlul baiti kuma ka sosu sannan ne ma kazamo Ahlussunnah,
Sai dai mu Ahlussunnah , bamu yarda da guluyi ba /qetare iyaka / akan wani ahlul baiti , kamar yadda "yan Shi'a sukeyi.
Misali : suna cewa sayyidina Ali R.A. da sauran Ahlul baiti ma,asumai ne, ko suce matsayinsu yafi na mala'iku da Annabawan Allah.
Kamar yadda Ayatullahi kwamaini ya fada acikin littafinsa Hukumatul Islamiyya.
Sheik Abdulqadir Jilany yana cewa , alamun Rafida /wato " yan Shi'a shine zakaji suna cewa da ahlussunnah Nasiba /ma'ana/ masu zagin ahlul baiti ,
Duba : littafinsa Alguniya ,
Shafi 136.
HADISIN GADEER /GADIR/
SHI'A SUNA TA 6A6ATUNN CEWA AYAR DA
TAKE CIKIN SURATUL MA'IDA FADIN ALLAH S.W.T.
اليوم اكملت لكم دينكم واتممت عليكم
نعمتي ورضيت لكم الاسلام دينا،
AYAU NA KAMMALA MUKU ADDININKU KUMA
NA CIKA MUKU NI'IMATA , KUMA NA YARJE MUKU MUSULUNCI A ADDINI.
GALIBIN "YAN SHI'A SUNA FADIN
CEWA WANNAN AYAR TA SAUKA NE A GADIR QUM, KUMA A NANNE ANNABI S.A.W .YA FADI
WILAYAR SAYYIDINA ALIYU R.A.
CEWA SHINE KHALIFAN FARKO AMMA
ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN DA WASU DAGA CIKIN SAHABBAI SUKA QI CIKA WANNAN SAQO.
HADITHIN DA SUKE KAWOWA SHINE:
.....من كنت مولاه فعلي مولاه...
CEWA DUK WANDA NA KASANCE MAJIBINCIN AL'AMARINSA TO ALIYU MA MAJIBINCIN LAMARINSA NE:
CEWA DUK WANDA NA KASANCE MAJIBINCIN AL'AMARINSA TO ALIYU MA MAJIBINCIN LAMARINSA NE:
# RADDI AKAN WANNAN.
MUSANI AYAR BA GADIR TASAUKA BA,
TASAUKA NE A GARIN MAKKA .
SHI KUMA GADIR QUM WANI GURI NE IDAN
KA BARO MAKKA AQALLA KILO MITA ASHIRIN DA BIYAR KO SAMA DA HAKA DAGA MAKKA.
KA DUBA TAFSIN
محاسن التاويل لجمال الدين القسمي
QARQASHIN WANNAN AYAR.
QARQASHIN WANNAN AYAR.
MAGANAR HADISIN GADIR QUM HADISI NE
INGANTACCE YAZO CIKIN LITTATTAFAN SUNNA KAMAR BUKHARI DA MUSNAD , BA WANDA YAKE
JA AKANSA TO AMMA .
AKWAI RIWAYOYI WANDA " YAN
SHI'A SUKA QAGA , SUKA YI MUSU QAREQARE NA SON ZUCIYA TA HANYOYIN DA BASU
INGANTA BA.
DON GINA HANYAR ZAGI DA CIN MUTUNCIN
SAHABBAI R.A.
...في قلوبهم مرض فذاد الله مرضا:
IDAN KA TATTARA WADANNAN RIWAYOYI
INGANTATTU ZAKAGA ASALIN DALILIN FADIN WANNAN HADISI DA ANNABI S.A.W. YAYI:
DA FARKO DAI ANNABI S.A.W . SHINE YA
AIKA SAYYIDINA ALIYU R.A. TARE DA WASU DAGA CIKIN SAHABBAI ZUWA YAMAN DON KARBO
ZAKKA DA JIZYA .
BAYAN SUNJE SUN KAMMALA ABIN DA AKA
TURA SU SAI SUKA NEMI SAYYIDINA ALI R.A. DA YA BASU WASU DAGA CIKIN DABBOBIN DA
AKA KARBO DON SU HAU , ALHALIN KUMA GA NASU DA SUKA ZO DASU.
SAI YAQI YA BASU, SABODA HAKA SAI
SUKA QI SUYI MASA BIYAYYA SAI DAGA BAYA.
DAGA CAN KUMA SAI SUKAJI LABARIN
ANNABI S.A.W. YA TAFI AIKIN HAJJI SABODA
HAKA SAI SUKA ZARCE DAGA CAN ZUWA MAKKA DON SU GAMU DA ANNABI S.A.W. SUYI AIKIN HAJJI TARE
HAKA SAI SUKA ZARCE DAGA CAN ZUWA MAKKA DON SU GAMU DA ANNABI S.A.W. SUYI AIKIN HAJJI TARE
SAYYIDINA ALIYU R.A. SAI YACE YAYI
NIYYA DA ABIN DA ANNABI S.A.W. YAYI NIYYA .
MA'ANA IDAN YAYI NIYYAR :
#TAMATTU'I
KO
#QIRANI
KO
# IFRADI
TO SHIMA HAKA, SAI YA TARAR ANNABI YA UMARCI SAHABBAI SUYI TAMATTU'I GA DUK WANDA BAI KORO HADAYA BA.
AmmA SHI ANNABI S.A.W. YA KORO HADIYARSA SABODA HAKA , SAYYIDINA ALIY R.A. SHIMA YAYI TAMATTU'I.
KO
#QIRANI
KO
# IFRADI
TO SHIMA HAKA, SAI YA TARAR ANNABI YA UMARCI SAHABBAI SUYI TAMATTU'I GA DUK WANDA BAI KORO HADAYA BA.
AmmA SHI ANNABI S.A.W. YA KORO HADIYARSA SABODA HAKA , SAYYIDINA ALIY R.A. SHIMA YAYI TAMATTU'I.
BAYAN ANGAMA AIKIN HAJJI SAYYIDINA
ALIYU YA SANAR DA ANNABI S.A.W. ABIN DA YA FARU TSAKANINSA DA WADANDA YA AIKE
SU TARE .
BAYAN KAMMA AIKIN HAJJI DUKKANIN
MUTANE SUN KAMA HANYAR GARINSU,
ANNABI S.A.W. SHIMA YA KAMA HANYAR MADINA SHI DA SAURAN SAHABBAI HAR SAI DA SUKAZO WANI WURI MAI SUNA GADIR QUM, KAN HANYAR MADINA KUMA BA WASU MUTANE SAI "YAN MADINA, KUMA WADANDA SUKA TAFI TAREDA SAYYIDINA ALIYU " YAN MADINA NE, SAI ANNABI S.A.W. YA BAYYANA FALALAR SA , DON MAI DA MARTANI GA WADANDA SUKA QI BIN UMARNINSA,
ANNABI S.A.W. SHIMA YA KAMA HANYAR MADINA SHI DA SAURAN SAHABBAI HAR SAI DA SUKAZO WANI WURI MAI SUNA GADIR QUM, KAN HANYAR MADINA KUMA BA WASU MUTANE SAI "YAN MADINA, KUMA WADANDA SUKA TAFI TAREDA SAYYIDINA ALIYU " YAN MADINA NE, SAI ANNABI S.A.W. YA BAYYANA FALALAR SA , DON MAI DA MARTANI GA WADANDA SUKA QI BIN UMARNINSA,
YAYIN DA ANNNABI SW YA AIKESU.
SHINE YACE DUK WANDA NA KASANCE
MAJIBINCIN RAYUWARSA TO ALIYU MA MAJIBINCINSA NE , MA'ANA DUK WANDA ANNABI YA
AIKE SHI , KUMA YANADA SHI SHUGABA TO WAKILIN SA NE , IDAN KA SA6A MASA KAMAR
KA SA6AWA ANNABI NE.
TO ME NE ALAQAR WANNAN HADISIN DA
CEWA YANA NUNA KHALIFANCIN SAYYIDINA ALI R.A. ??
HAR DA QARYAR AGABAN DUK DUNIYA !!!
HAR DA QARYAR AGABAN DUK DUNIYA !!!
INBANDA MUTANEN MADINA BA KOWA .
KUMA AKAN WADANDA SUKA SA6A MASA NE
LOKACIN DA AKA AIKESU TARE.
ABIN TAKAICI SHI'A SUNA FAKEWA DA
WANNAN DON CIN MUTUNCIN SAHABBAI AKAN WASIYYA.
ZANCI GABA INSHAALLAH.
ZANCI GABA INSHAALLAH.
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY ALJILAWY
ALGAYAWY.
No comments:
Post a Comment