Bismillahir-rahmanir rahim
إن الحمد لله نحمده ونستعينه ونستغفره ونعوذ بالله من شرور أنفسنا وسيات أعمالنا، من يهده الله فلا مضل له، ومن يضلل فلا هادي له وأشهد أن ﻻ إله إﻻ الله وحده ﻻ شريك له، وأشهد أن محمدا عبده ورسوله، أما بعد
Assalamu Alaikum
DUK LOKACIN DA KAGA , WANI DA SUNAN ILIMI KO KARATU , YANA SUKAN MALAMAN HADISI DA 6ATASU .
TO KASANE MULHIDI NE BA MALAMI BA , DOMIN YANA SON YA HANA KA SAMUN ALKHAIRIN DA YAKE CIKIN RIWAYAR HADISAN ANNABI SAW. NE .
WAI DANJAGALIYAR KARATUN WANNAN ZAMANI NE ZAI SOKI BUKHARI DA MUSLIM
AHMAD DA ABU DAWUD DA TIRMIZI DA NASA'I DA IBN MAAJA .
KUMA HAR ANAYI MASA KABBARA DA KO WAYEEEEE. !!!!!
ABIN TAKAICI DA KAICO DATIR DA WUS DA ASS.
DAN BID'A HAR YANA DA TA CEWA AFAGEN ILIMI. !!!
KAICO IN YAKASANCE JAHILAI SUKE JAGORANCIN ILIMI .
ANNABI SAW. YAYI GASKUYA DA YACE :
..قال رسول الله صلى الله عليه وسلم ، ان الله لا يقبض العلم انتزعا لكن يقبض العلم بقبض العلماء حتى لا يبقى عالم ، اتخذ الناس رءوسا جهالا وضلوا واضلوا .
ALLAH BAYA KAR6E ILIMI KAWAI , SAI DAI YANA KAR6E ILIMI NE DA KAR6AR RAN MALAMAI , HAR SAI YA ZAMO BA MALAMAI , SAI MUTANE SURIQI JAHILAI A JAGORORINSU SAI SU 6ATA KUMA SU 6ATAR.
AYAU HAKAN YA SOMA FARUWA , SAI KAGA WASU SUN RIQI MAI DALA'ILU DA ISHIRINIYA , KO DIWANI , TAANI'A KO HAMZIYYA , KO WANI MAWAQI , DA SAURAN WADANDA BASU DA TA CEWA A MUSULUNCI A MATSAYIN MASU FATAWA. !!!
SU KUMA WASU KAWAI MA'AUNINSU SHINE WA YA IYA ZAGI DA GUNDUMA ASHARUYA A MASALLACI , INDAI ZAI KAREA MUSU GARGAJIYARSU , KO AL 'ADARSU KO SON ZUCIYARSU , TO SHINE MALAMI.
ANA WULAQANTAR DA MASANA QUR'ANI DA SUNNAH DA MALAMAN FIQHI ABIN SAI KACE WASAN YARA .
ALLAH KA KIYA SHEMU TA6EWA .
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY .
26__11___2018.
TO KASANE MULHIDI NE BA MALAMI BA , DOMIN YANA SON YA HANA KA SAMUN ALKHAIRIN DA YAKE CIKIN RIWAYAR HADISAN ANNABI SAW. NE .
WAI DANJAGALIYAR KARATUN WANNAN ZAMANI NE ZAI SOKI BUKHARI DA MUSLIM
AHMAD DA ABU DAWUD DA TIRMIZI DA NASA'I DA IBN MAAJA .
KUMA HAR ANAYI MASA KABBARA DA KO WAYEEEEE. !!!!!
ABIN TAKAICI DA KAICO DATIR DA WUS DA ASS.
DAN BID'A HAR YANA DA TA CEWA AFAGEN ILIMI. !!!
KAICO IN YAKASANCE JAHILAI SUKE JAGORANCIN ILIMI .
ANNABI SAW. YAYI GASKUYA DA YACE :
..قال رسول الله صلى الله عليه وسلم ، ان الله لا يقبض العلم انتزعا لكن يقبض العلم بقبض العلماء حتى لا يبقى عالم ، اتخذ الناس رءوسا جهالا وضلوا واضلوا .
ALLAH BAYA KAR6E ILIMI KAWAI , SAI DAI YANA KAR6E ILIMI NE DA KAR6AR RAN MALAMAI , HAR SAI YA ZAMO BA MALAMAI , SAI MUTANE SURIQI JAHILAI A JAGORORINSU SAI SU 6ATA KUMA SU 6ATAR.
AYAU HAKAN YA SOMA FARUWA , SAI KAGA WASU SUN RIQI MAI DALA'ILU DA ISHIRINIYA , KO DIWANI , TAANI'A KO HAMZIYYA , KO WANI MAWAQI , DA SAURAN WADANDA BASU DA TA CEWA A MUSULUNCI A MATSAYIN MASU FATAWA. !!!
SU KUMA WASU KAWAI MA'AUNINSU SHINE WA YA IYA ZAGI DA GUNDUMA ASHARUYA A MASALLACI , INDAI ZAI KAREA MUSU GARGAJIYARSU , KO AL 'ADARSU KO SON ZUCIYARSU , TO SHINE MALAMI.
ANA WULAQANTAR DA MASANA QUR'ANI DA SUNNAH DA MALAMAN FIQHI ABIN SAI KACE WASAN YARA .
ALLAH KA KIYA SHEMU TA6EWA .
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY .
26__11___2018.
NASIHA DANGANE DA MAULIDI.
BAI KAMATA MAIYIN MAULIDI, YA RINKA
KAFIRTA WANDA BAYAYI BA .
DOMIN DUK WANI MAI RABO NA ILIMI
YASAN
BID'ANE , SAI DAI YACE MAI KYAUCE !!!
BID'ANE , SAI DAI YACE MAI KYAUCE !!!
ABIN TSORON SHINE LAFAZIN DA WASU KE
KAWOWA , WAI DUK WANDA BAYASON TARON MAULIDI mAQIYIN ANNABI NE !!!
TO DUK MAI IRIN WANNAN RA'AYIN YANA
CIKIN HADARI KAMAR HAKA :
===========================
ALLAH BAIYI UMARNI DA SHI BA , ANNABI S.A.W BAIYI UMARNI DASHI BA .
ALLAH BAIYI UMARNI DA SHI BA , ANNABI S.A.W BAIYI UMARNI DASHI BA .
SHIYASA MA BAYA CIKIN SHIKA SHIKAN.
MUSULUNCI 5
== BAYA CIKIN SHIKA SHIKAN. IMANI 6
=== BA'AYI UMARNI DASHI ACIKIN
QUR'ANI BA .
=== BABU KO RIWAYA DAYA ACIKIN
LITTATTAFAN HADISI ,
=== BABU ACIKIN LITTATTAFAN FIQHU .
ACIKIN LITTATTAFAN FIQHU , HAR BAYAN
GIDA DA FITSARI , ATAQAICE DAI HAR TSUGUNO SAI DA AKAYI BAYANINSA .
AMMA BABU BABIN MAULIDI ACIKIN
LITTATTAFAN.
KAGA KENAN:
IDAN KACE WANDA BAIYI MAULIDI BA
MAQIYIN ANNABI S.A.W.
1__ ANNABI S.A.W BAIYI BA SHI DA
KANSA.
2__ ABUBAKAR R.A BAI BA.
3__UMAR. 4 USMAN 5_ ALIYU
6__ FATIMA. 7_HASAN 8__HUSAIN 9,_
DUK SAHABBAI BA WANDA YASAN ANAYIN MAULIDI.
DUK SAHABBAI BA WANDA YASAN ANAYIN MAULIDI.
SUMA BASA SON ANNABI S.A.W ????
To KUJI TSORON ALLAH KU DAINA QARYA
:
=====================================
=====================================
BA MASU JEFA KANSA ACIKIN HADARI
KAMAR WADANDA , SUKE KAWO AYAR QUR'ANI SUCE ITACE HUJJAR SU TAYIN MAULIDI.
TAMBAYA:
SHIN SHI ANNABI S.A.W BAI SAN
FASSARAR AYAR BANE ?? YAQIYN MAULIDI. ?
## KO SAHABBAI SUMA BASU SANI BA
TUNDA BASUYI BA.
== TABI'AI SUMA SAHABBAI BASU GAYA
MUSU AYAR TANA NUFIN MAULIDI BA ??
=== BA WANI MALAMIN TAFSIRI DA YA
FASSARA WANNAN AYAR DA MAULIDI .
SABODA HAKA , KU DAI NA YIWA ALLAH
DA MANZONSA QARYA ,
KU DAINA ZAGIN SAHABBAI DA
AHKULBAITI DA *YAN IZALA DON BASUYI MAULIDI BA .
ALLAH KA SHIYAR DAMU .
وبالله التوفيق.KATO6ARAR MASU BID'A .
YANA DAGA CIKIN SABUBA DA DALILAN DAKE KAWO BID'O'I
ACIKIN ADDINI:
1__ KWAIKWAYON KAFIRAI ACIKIN AYYUKANSU.
== التشبه بالكفار في اعمالهم،
ARNA SUNAYIN BIRTH DAY . WATO MURNAR TUNAWA DA HAIHUWAR ANNABI ISA A.S.
KIRSIMETI . SAI MUSULMI SUCE WAI ZASUYIWA ANNABI S.A.W. MAULIDI, TUNDA KIRISTOCI SUMA SUNAYI.
WANDA KODA ACIKIN ADDININ NASU YINSA BID'ACE.
KA DUBA LITTAFIN BIBLE / NEW AMERICAN BIBLE / ZAKAGA MALAMAN KIRISTOCI SUNA INKARIN SA CEWA BID'A NE .
SABODA SHI ADDININ DA BA MUSULUNCI BA BAICIKA BA !!!
SHI KUWA MUSULUNCI ALLAH YACIKA SHI.
اليوم اكملت لكم دينكم واتممت عليكم نعمتي ورضيت لكم الاسلام دينا...
AYAU NA KAMMALA MUKU ADDININKU NA CIKA MUKU NI'IMATA NA YARDA DA MUSULUNCI SHINE ADDINI .
2___ BIN RA'YOYIN WASU MUTANE:
واذا فعلوا فاحشة قالوا وجدنا عليه اباءنا والله امرنا بها قل ان الله لا يامر بالفحشاء اتقولون على الله ما لا تعلمون.
IDAN SUKA AIKATA WATA ALFASHA SAI SUCE
MUNSAMU IYAYENMU SUNA AIKATAWA KUMA ALLAH NE YA UMARCE MU DA ITA , KACE ALLAH BAYA UMARNI DA ALFASHA , ZAKU RINKA FADIN MAGANA GA ALLAH CIKIN ABIN DA BAKU SANI BA ?.
3___BIN SON ZUCIYA :
ومن اضل ممن اتبع هواه بغير هدى من الله ..
BA MAFI 6ATA KAMAR WANDA YABI SON ZUCIYARSA BATARE DA SHIRIYA DAGA ALLAH BA.
4___JAHILTAR AL'AMARIN ADDINI .
الجهل بامر الدين
MATUQAR MUTANE BAZA SUYI KARATUN ADDINI BA, KUMA SUNA SON ADDININ TO ZASU RINQA KWASHE KWASHEN ABUBUWAN DA BA ADDINI BA . KUMA SUNA BAUTAWA ALLAH DA ABIN DA ALLAH KO ANNABINSA BASU SASU BA .
GA KYAKTKYAWAR NIYYA GA JAHILCI SAI KAGA MUTUM YANA TA SHIRME AMMA DA SUNAN ADDINI BA TARE DA ILIMI BA .
WANNAN KUWA ITACE BABBAR MUSIBAR DA TA SAMU MAFI YAWAN MUSULMI AYAU.
WADANNAN SUNE DALILAN DAKE KAWO BID'O'I
KA DUBA LITTAFIN AL'I'ITISAM NA IMAMUSHSHADIBI.
الاعتصام للشا طبي
DA KUMA LITTAFIN TAUHID NA IMAM IBN USAIMIN.
ALLAH KA SHIRYAR DAMU ZUWA TAFARKI MA DAI DAICI.
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY ALGAYAWY.
ADDU'AR BAYAN SLLAH , DA SIGAR CEWA AKARANTO , YA LADIFU 129 .
THIYYA BAKIN SALIHINA , LAQADJA'AKUM DA LI'ILAFI.
BAI ZO A HADISAI , KO ACIKIN LITTATTAFAN FIQHU BA.
BID'A CE DA BA RUBUTACCIYA BA .
KUMA SA6AWA KOYARWAR ANNABI S.A.W. CE.
A BAYAN SALLAH KO A WAJENTA
KIRAN WANI , KO ROQONSA AKAN ABIN DA BA MAIYI SAI ALLAH ,
SHIRKA NE !!!
ABIN TAKAICI SAI KAGA MUTUM YANA SHEWA SHI MUSULMI NE , AMMA BAYA BAWA ALLAH HAQQINSA NA :
== MAHALICCI . الخالق
== MAI RAYAWA
== MAI KASHEWA
== MAI BAYARWA
== MAI HANAWA
== ABIN NUFI DA BUQATA ASSAMAD
== MAI AMSA ROQO.
AMMA DA WANI ABU YA SAME SHI SAI YA MANTA DA ALLAH , SAI YA ROQI WANI BA ALLAH BA.
DA SUNAN AI WALIYYINE ,
KO IMAMI NE
KO SHEHI NE
========={{{{{==========================
SAI YAQI AIKI DA QUR'ANI DA HADISIN ANNABI S. A. W.
ALLAH YANA CEWA:
..وقال ربكم ادعوني استجب لكم ..
UBANGIJINKU YACE KU ROQENI ZAN AMSA MUKU.
...قل ادعوا الله او ادعوا الحمن ايما تدعو فله اسماء الحسنى..
KACE KUKIRA ALLAH KO KU KIR. ARRAHMAN DUK WANDA KUKA KIRA YANA DA UNAYE KYAWAWA.
ALLAH YACE :
ومن اضل ممن يدعو من دون الله من لا يستجيب له الى يوم القيامة وهم ان دعاءهم غافلون. واذا حشر الناس كانوا لهم اعداء وكانوا بعبادتهم كافرين.
BA MAFI 6ATA KAMAR WANDA YAKE KIRAN WANI BA ALLAH BA , WANDA BA ZAI AMSA MASA BA , HAR RANAR TASHIN ALKIYAMA ,
SU DANGANE DA MASU KIRANSU SUN RAFKANA [BA SU SAU. ANA KIRANSU BA].
ANNABI S.A.W. YACE DA ABDULLAHI :
اذا سءلت فاسءل الله واذا استعنت فاستعن بالله ....
IDAN ZAKA ROQA KA ROQI ALLAH , IDAN ZAKA NEMI TSARI TO KA NEMI TSARIN ALLAH.
KAGA IDAN DA WANI AKE ROQA , BA ALLAH BA , TO DA ANNABI S.A.W. SAI YACE AROQE SHI , AMMA SHI ANNABI YANA SON YA HADA BAYI NE DA ALLAH .
DUK DUNIYA BA WANDA YA KAI SHI , AMMA BAICE AROQE SHI BA.
ABIN TAKAICI, SAI KAJI WASU SUNA CEWA :
==== YAA SHEHU
==== YAA INYAS
==== YAA HUSAIN
==== YAA ALIY
===== YAA MAHADI
DUK WANDA KA KIRA BA ALLAH BA ABINDA BA MAIYI SAI ALLAH
TO SHIRKA CE .
YA KU MASU KIRAN WANI BA ALLAH BA , KUJI TSORON ALLAH .
وبالله التوفيق.
AHMAD IBRAHIM ALKANAWY AJILAWY ALGAYAWY.
14___11____2018.
SUNNA (HANTSI)
Yaa Ku masu kashe malaman sunnah
kada kuyi tsammanin hakan zai sa muyi rauni akan akidar mu : Allah yace :
لءغلبن انا ورسلي. Ma'ana lallai said nayi rinjaye in da manzannina . kuma
yace:*ولين صرن الله من ينصره ان الله لقوي. عزيز hakika Allah said ya taimaki
Wanda ya taimaki addininsa : saboda haka gamu gaku nan ayi yayi: Allah ka tai
making masu taimakon kon sunnar annabinka .
BIN ANNABI
S.A.W NE TSIRA
BIN ANNABI NE KAWAI TSIRA. ALLAH
S.W.T. yace :يا ايها الذين ءامنوا اطيعواالله واطيعوا الرسول ولاتبطلوا اعمالكم:
yaku wadan da kuka bada gaskiya kuyi da'a ga Allah kuyi da'a ga manzo kada Ku
ruguza ayyukanku. Allah yace : يا ايها الذين ءامنوا اطيعواالله واطيعواالرسول
واولي الاءمر منكم فان تنازعتم في شيء فردوه الي الله والسول ان كنتم تؤمنون بالله
واليوم الاخر ذالك خير واحسن تءويلا: ya Ku wadanda kukayi imani da Allah kuyi
biyayya ga Allah kuyi imani da manzon Allah da kuma shugabanninku in kunyi
imani da Allah da ranar karshe yin hakan shine mafi alheri kuma shine mafi kyan
fassara: Allah yace: من يطيع الرسول فقد اطاع الله ومن تولي فما ارسلناك عليهم
حفيظا : Wanda yayi biyayya ga Manson Allah hakika yayi biyayya ga Allah
wandakuwa ya bada baya bamu aiko ka kazamo mai kiyaye su ba: Allah yace : ومن
يطع الله والرسول فاولاءك مع الذين عنعم الله عليهم من النبين والصديقين والشهداء
والصالحين وحسن اولاءك رفيقا. Wanda yayi biyayya ga Allah da manzonsa suna tare
da wadanda Allah yayi musu ni'ima saga cikin Annabawa da siddikai da shshidai
wannan sun kyautata kuma shine awuri madaukaki : Allah yace: وان تطيعوه تهتدوا
وما علي الرسول الا البلاغ المبين in Kuka bishi /annabi/ kun shiriya ba abin
dake gare shi said Isar da sako : wadannan aayoyi da sauransu su me nuna duk
Wanda yaki bin Annabi a ciki ibada da mu'amula kowa yabi to yayi hasara a
rayuwarsa kada ka rudu da salahar wani kabar Annabi s.a.w don shima said yabi
shi zai tsira.
YAN BIDI’A
Yan bidi'a Ku daina kirkiro abubuwan
da annabi S. A. W. Bai koyar ba amatsayin ibada . cewa akayi kuy koyi dashi ba
,ba Ku kago ba. Allah yacewa: ياايها الذين ءامنوا لا تقدموا بين الله ورسوله
واتقوا الله......... Ma'ana yaakuwanda Ku kayi imani kada kurigayi Allah da
manzonsa acikin wani aiki kuji tsoron Allah/::ma'ana kada kuyi wata ibada sai
da izininsu/: ba kirkiro bidi 'o'i ba.
BA KOMAI
DAN ANZAGEMU
Jahilci ko son zuciya yasa wasu ,
sukammu don muna bayyana illar masu cewa sahabban Annabi sunyi ridda wato
kafirai ne. Da masu cewa shehunnansu alloline suroke su su basu matayin Allah
ko na Annabinsa . amma su basa ganin laifin masu wannan katobarar . sai mu da
Mike so adaina . to mai yasa bakwa hanasu sukar addini Kuma kuke son mu muyi
shiru har kuna cewa ahada kai to akan meza'a hadu akan zagin sahabban ? Ko cewa
qur'anin bai cika ba ? Ko cewa shehu Allah ne ? Ko yin ibadar da tasabawa
koyarwar Annabi ? Ko kin kwaikwayon Annabin said shehunne ? Akan me zamu hadu?
Allah kiyashemu son zuciya da jahilci
NASIHA ZUWA
GA “YAN DARIQA
Nasiha zuwa ga "yan uwan mu
" yan darika kuji tsoron Allah Ku tunafa yin darika ko awajen shehunnai
sunce mustahabbice. Kuma kunyarda da Alqur'ni kuma kunyarda ya cika kun yarda
da dukkanin littattafan sunnah kunyarda ba ma'asumi sai Annabawa da mala'iku .
to sukuma shia basu yarda da hakan ba to mene hadunku dasu da har suke gayyatar
Ku da Ku shiga shia . alhalin suna cewa su basu yarda da Allah Wanda Muhammad
shine annabinsa ba kuma Abubakar shine kalifansa ba. Duba littafin shia Biharul
anhar na majlisi.
HUJJA A
MUSULUNCI
Hujja dai a mulunci itace qur'ani da
sunnah visa fahimta sahabbai da wadanda suka bisu da kyautatawa . ba wai
tatsuniya da labarin kanzon kurege da wasu wake wake marasa kangado da ka
kirkira da sunan addini ba . يا ايها الذين ء ا منو ا اطيع الله و اطيع الله و
اطيع الرسول و لا تبطلو ا اعمالكم . ....
ZANCEN “YAN
TIJJANIYYA
Akwai masu cewa shehunsu yana da
matsayin annabawa Arba'in :duba yakutatulfarida وفي جنة العليا له اربعون من
مقامات انبياء من غير ريبت wai acikin aljanna madaukakiya shehu yana da matsayin
annabawa arba'in batare da kokwanto ba. Ga Allah yana cewa فاصبر كما صبر اولى
العظم من الرسل ولا تستعجلهم:: yace : ,تلك الرسل فضلنا بعضهم علي بعض وءاتينا
عيسى بن مريم البينات وايدناه بروح القدس: acikin mutane ba wani mutum da ya kai
matsayin annabi . amma ga wasu suna fada . Allah ka kiyaye mu ketare iyaka
karaba mu da jahilci .
ILLAR
BAUTAR KABARI
Annabi s.a.w yace . Wanda za a fiwa
azaba acikin mutane ranar alkiyama sune Wanda alkiyama zata riskesu suna da rai
. da Wanda suke rikar kabarurruka a matsayi masallatai suna sallah . duk wannan
don gudun kada a bautawa na acikin kabarin. Saboda kabarin Wanda aka ganin waliyyi
ne yafi hadarin ayi m mASA bauta sama da kabarin mutumin banza . misali . waye
zai he kabarin firauna ya roke shi.
HANIN
SHARI’A AKAN GINI AKAN KABARI
Saboda haka sharia ta hana Gini akan
kabari da yin sallah akansa ko sallah ana fuskantar kabari. قال صلى الله عليه
وسلم لا تصلوا الي القبور ولا تجلسوا عليه رواه مسلم. Annabi s.a.w yace kada kuyi
sallah kuna fuskantar kabari kada Ku zauna akansa. قال صلى الله عليه وسلم اشد
الناس عذاب يوم القيامة من تدركهم الساعة وهم احياء والذين يتخذون القبور مساجد
mafi azaba acikin mutane ranar alkiyama sune wadanda kiyama zata samesu suna
Raye da masuyin masallaci acikin makabartu ..makwantai.
“YAN KOGO
"YAN KOGO WAI QADIRIYYA KUKEYI KO SHI'A ??
Idan qadiriyya kukeyi to kun raba
gari da sheik Abdulkadir jilani domin ga tafarkinsa :
1___sheik Abdukadir jilani yana
cewa::
ولا يجوز وصفه بانه في كل مكان بل
يقال انه في السماء على العرش. كما قال جل ثناءه : الرحمن على العرش استوى .
Bai halattaba siffanta Allah da cewa
yana kowanne wuri , A'a sai dai ace ,lallai shi yana sama akan Al'arshinsa .
kamar yadda Allah madaukaki yafada . ; Allah mai rahma akan Al'arshi ya dai dai
ta.
Dafadin Allah ::
ثم استوى على العرش
Sannan yace :
والنبي صلى الله عليه وسلم حكم باسلام
الامة لما قال لها اين الله ؟ فاشارت الى السماء .
Sannan Annabi S.A.W. ya yi hukunci
da yarda da musuluncin Baiwa ya yin da yace da ita a'ina Allah yake ? Said tai
nuni izuwa sama.
Duk abin da kuke karyata Ahlussunnah
akansa awannan fagen shima akai yake !!!!!!
Duba : littafinsa . الغنية
Shafi .97
Shafi .97
2___sheik Abdulkadir Allah yayi masa
Rahma yace:
واما خلافة معاوية بن ابي سفيان رضي
الله عنه فثابتة صحيحة بعد موت علي رضي الله عنه وبعد خلع الحسن بن علي رضي الله
عنهما نفسه من الخلافة وتسليمها الى معاوية لرءي راه الحسن ومصلحة عامة تحققت له
وهي حقن دماء المسلمين وتحقيق قول النبي صلى الله عليه وسلم في الحسن رضي الله عنه
. : ان ابني هذا سيد يصلح الله تعالى به بين فءتين عظيمين ،...
Amma halifancin Mu'awiya Dan Abi
sufyan Allah ya kara yarda dashi , Tabbatacce ne ingattacce tun bayan mutuwar
Aliyu Allah yakara yarda dashi , bayan saukar Hasan Dan Abi Dalib R.A . daga
halifanci ، da mikashi ga Mu'awiya da ra'ayin Hasan don kawo gyara da haduwar
kan jama'a . shine Kare zubda jinin musulmi . da kuma Tabbatar da maganar
Annabi S.A.W. dangane da Hasan R.A. da yace :: Haqiqa Dana wannan shugaba ne ,
dashi Allah zai sulhunta tsakanin wasu rundunoni guda biyu manya manya.
Duba ::
الغنية
Na sheik Abdulkadir Jilani shafi na 131 da shafi na 132
الغنية
Na sheik Abdulkadir Jilani shafi na 131 da shafi na 132
Idan har kuna ganin cewa wannan
aqidar yana nuna karyata ma'anar hadisin fi'atul bagiya ne to kuyi bayani .
domin musan da wacce rigar kuke magana qadiriyya ko Shi'a , Dan muyi muku
magana dayaran bangaran da kuke karewa.
Ajira , inshs'allah.
Ajira , inshs'allah.
Ahmad Ibrahim Alkanawy .
ALAMOMIN
YAN BIDI’A
SHEIK ABDULQADIR JILANI
Ya bayyana alamomin "yan bidi'a
sai yace:
....وعلامة الرافضة تسميتهم لاهل الاثر : ناصبة .
....وعلامة الرافضة تسميتهم لاهل الاثر : ناصبة .
Sannan kuma alamar : Rafidhawa /wato
" yan Shi'a zasu rinka kiran ma'abota Hadisi da sunan Nasiba / wato masu
zagin Ahlulbaiti/
Don Allah me "yan shi'ar kogo
suke cewa Ahlussunnah a yau ?
Sai shehin ya kara da cewa :
وكل ذالك عصبية وغياظ لاهل السنة ولا
اسم لهم الا اسم واحد : وهو اصحاب الحديث :
Duk wancan bangaranci ne da kuma qiyayya ga Ahlussunnah , basu da wani suna sai ma'abota Hadisii /wato sunnah/ .
Duk wancan bangaranci ne da kuma qiyayya ga Ahlussunnah , basu da wani suna sai ma'abota Hadisii /wato sunnah/ .
Sheik Abdulqadir Allah ya yi masa
rahma ya kara da cewa :
ولا يلتصق بهم ما لقبهم به اهل البدع
: كما لم يلتصق بالنبي صلى الله عليه وسلم : تسمية كفار مكة له ساحرا وشاعرا
ومجنونا ومفتونا وكاهنا : ولم يكن اسمه عند الله وعند الملاءكة وعند انسه وجنه
وساءر خلقه الا رسولا نبيا ،
Ba zai taba zama sunansu ba , duk
laqabin da "yan bid'a zasu sa musu: kamar yadda ba zai taba zama sunan
Annabi ba irin yadda kafiran makkah suke sa masa ba: suce masa masuhirci ,
mawaki ,suce masa mahaukaci , fitinanne , Boka : badai sunansa bane agun Allah
da mala'iku , da gun mutum , da Aljan da sauran halittu : sai dai manzo ma'aiki
kubutacce data dukkanin tawaya. S.A.W.
Allahu Akbar Haka dai ake gayawa
ahlussunnah ayau sheik Abdulqadir Jilani , bata dai canza Zane ba.
Duba littafin sheik Abdulqadir
Jilani :
الغنية shafi na 135 da shafi 136
. Allah kiya she mu son zuciya.
. Allah kiya she mu son zuciya.
WAI !! ALQADIRY
KWATSAM BA ZATO SAI NAGA wANI NA
SAWA KANSA ALQADIRY , SAI NAGA YA LEKO DAGA KOGO KUMA YANA ZAGIN Mu'AWIYA ,
NACE TIR !!! KUN RABA GARI DA SHEIK ABDULQADIR .. DoMIN SHI CEWA YAKE::
واتفق اهل السنة على وجوب الكف عما
شجر بينهم /اي الصحابة / والامساك عن مساويهم واظهار فضاءلهم ومحاسنهم . وتسليم
امرهم الى الله عز وجل على ما كان وجرى من اختلاف علي وطلحة والزبير وعاءشة
ومعاوية رضي الله عنهم على ما قدمنا بيانه واعطاء كل ذي فضل فضله،..
Malaman sunnah sun hadu akan
wajabcin kama baki akan abin daya faru tsakanin sahabbai da Kane baki
tsakaninsu , da bayyana falalarsu da kyawawan ayyukansu , da maida Al'amarinsu
ga Allah mabuwayi madaukaki , akan abin da ya gudana NA sabanin Aliyu R.A. da
Dalha R.A. da zubair R.A. da A'isha R. A. D mu'awiya Allah ya kara yadda dasu .
kamar yarda muka gabatar da bayani , mubawa ma'abocin falala falalarsa ,
كما قال الله عز وجل :: والذين جاءوا
من بعد هم يقولون ربنا اغفر لنا ولاخواننا الذين سبقونا بالاءيمان ولا تجعل في
قلوبنا غلاللذين ءامنوا ربنا انك رءوف رحيم ..
Kamar yadda Allah yake cewa wadanda
sukazo bayansu suna cewa yaa ubangijin mu ka gafarta mana tare da "yan
uwan mu da suka rigaye mu da imani kar ka sanya qiyayya da gaba cikin zuciyar
mu dangane da muminai lallai kai mai tausayi ne mai jinqai.
BAWANI ABU
BAYAN GASKIYA SAI BATA
BAWANI ABU BAYAN GASKIYA SAI BATA .
وماذا بعد الحق الا الضلال....
بل نقذف بالحق على الباطل فيضمغه فاذا
هو زاحق......
Abin takaici , tir da WUS da as,
wasu masu danganta Kansu da ilmi har suna da'awa sunfi kowa , suna Dora
mabiyansu akan wani munhaji da yasabawa , musulmin farko da sukayiwa addini
hidima har yazo garemu .
Ta yadda su magabatan suka tsara
wasu qa'idoji da zasu taimaka wajen fahimtar nassohi , na qur'ani da hadisi .
To amma su masu mummunar niyya sun
san hakan ba zai musu dadi ba , saboda bin wadannan qa'idojin , zai hanasu yada
Barnar su acikin addini .
Sai suke so suwautar da tunanin
mabiyan su akan su Kansu magabatan , bama abin da su magabatan suka fada ba.
Misali::
القواعد والاصول ..
Qa'idoji , da ta'arifai a ma'na ta
shari'a......
Har zakaji irin wadannan marasa
tarbiyyar suna runtse idaninsu , kaji sunce :
An aiko malik ne ? Ko shafi'i ko
lmam Ahmad bn hambal , ?
Akan abi da basu sabawa sunna ba,
To abin tambaya .:: ldan magabata na
farko ba kowa bane ,
To kai malamin naka na yau shi waye
??
Abin da suke tsoro matuqar kana bin
yadda suke fassara qu'ani da sunnah to son zuciyar malaminka ba zai sami gurbi
ba.
Sai kaji irin wadannan muyagun
malaman suna cewa da mabiya .:: ai kuna danaku "yantaccen tunanin .
كلمة الحق اريد بها الباطل.
Kalmace mai kyau ammafa barna za ayi
da ita.
To akarshe sai Karinka yiwa nassohi fassarar ka .
Wata rana sai ka Samar da wata hanyar da ban a addini
Kamar yadda masu cewa "yan kogo ne suka Samar.
To akarshe sai Karinka yiwa nassohi fassarar ka .
Wata rana sai ka Samar da wata hanyar da ban a addini
Kamar yadda masu cewa "yan kogo ne suka Samar.
Jaririn Almajiri Ahmad Ibrahim
Alkanawy.
INYASS YA
GIRMI MAHAIFINSA
SHEHU IBRAHIM YA GIRMI MAHAIFINSAWata rana mahaifiyar shehu Ibrahim inyass naqudar haihuwarsa ta taso masa ba sauqi,ga alama lokacin haihuwar shehun ne yazo,
Ba da wata wata ba sai mahaifin alhaji inyass din yayi shiri tsaf ya fantsama jeji mafi kusa da birnin khaulakh domin nemo maganin da matarsa zata sha ta samu sauqin laulayin,
Shigarsa jejin keda wuya sai ya hadu da wani tsoho tuguf acikin kamalarsa,sai tsohon ya nemi bahasin meya kawo shi anan, sai kuwa ya sanarda shi abinda ke tafe dashi, aikuwa tsohonnan dayake masanin magunguna ne sai ya taimaka masa da maganin yace dashi ka koma gida ka bata wanan maganin matarka zata haihu da sauri.
Haka kuwa akayi matar ta samu haihuwa,sai aka haifi shekh Alhaji Ibrahim inyass RTA, bayan shekaru marasa yawan adadi sai wata rana alhajin yayi rakiyar mahaifinsa wani guri acikin wannan jejin, ga alama gona zaije noma,
A tafe suke suna zantuka irin na 'Da da mahaifinsa,said a suka so daidai wurinnan da mahaifinsa ya taba karbar magani a hanun wani tsoho sai shehu inyass ya tsaya a daidai gurin qyam!!??
Ga alama bayada niyyar shigewa, sai mahaifinsa ya tambayesa " ko me ya kawo wannan tsaiko haka???
Sai shehu RTA yace da mahaifin nasa " baba ko zaka iya wata rana da ka tararda wani tsoho anan gun har ya baka maganin da mahaifiya ta ta sha aka haife ni??
Sai mahaifin yace eh lallai bazan manta wannan ranar ba," yo amma kai ta yaya ka iya sanin faruwar hakan alhalin a lokacin ba,a Riga an haifeka din ba!!??
Sai shehu Ibrahim RTA yace da babansa "Ai baba abinda nakeso ka sani shine," wannan tsohon da ka hadu dashi anan jejin har ya Baja magani aka haife ni ba kowa bane Nine da kaina na baka wannan maganin!!!
1....tsohon da ya bayadda maganin tsoho ne tuguf!!!
2....mahaifin shehu Ibrahim kuwa a wannan sa,in matashi ne bai Riga ya tsufa ba!!!!!
Allah da girma yake!!!
SHEIKUL
ISLAM IBN TAIMIYA DA YAN BIDI’A
SHEIKUL ISLAM TARE DA "YAN BIDI'A .Dayawa wasu marubuta , zargin Ibn Taimiyya kan cewa yana kafirta musulmai , wannan zargi ko daya ba haka yake ba, domin duo mai bibiyar rubuce rubucensa , zai ga baya fadin wani Abu sai Wanda yake da hujja , kuma da wani magaci kafin sa , daya tattauna mas'alar .
Duk Wanda kaga yana zaginsa idan ka kalli dalilin zagi sai kaga , kodai wani son zuciyarsa aka yiwa raddi , ko kuma hassada , shi yasa duk wani Dan bidi'a zakaga baya sonsa said dai yayi masa qarya .
Don anyiwa bidi'arsa kaca kaca kuma bashi da tacewa , to sai sharri ko zagi , harma kaga irin wadannan , masu son zuciya , suna qoqarin yi masa sharrin da zai sa mutane su qishi, don kada afahimci kuskuren da ya Dora mutane akai.
Duk mai karatu zai yarda dani Idan nace , mulhidai da mafiya zurfafawa acikin bidia da guluwy sune sukafi qinsa , dayi masa sharri. Saboda , ya yi musu raddi kuma sunsan basu da abin da za su iya kare abin da sukeyi ko suke Dora mutane akai.
Shia sune sukafi adawa dashi saboda ba Wanda yafisu bidia da jahilci da son zuciya.
Duk Wanda ya karanta littafin lbn Taimiyya Wanda yayi raddi ,ga lbn mudahhir Arrafidy,
Wanda ya rubuta littafin /munhajul karama/
Ya kawo hadisai maudu'ai da da'ifai don ya Gina son zuciyarsa na shi'anci, don tabbatar da aqidar lmama,
Sai sheikul lslam yayi mASA raddi , ya rubata littafi yasa masa suna: munhaajussunnah fi naqadi kalamishshi'a walqadariyyah.
Wannan littafi ya Tona asirin duk wani mai fakewa da Ahlulbaiti ya zagi sahabbai . ko ya fake da ahlulbaiti suyi cuta , ko damfara.
Kuma ya tona asirin shia da makircinsu. Ta yadda duk Wanda ya karanta littafin said dai so zuciya yasa yaqi bin gaskiya. Domin ya bayyan aqidun su duk kamar wata Daren goma sha hudu.
Baya kiran mutum bi aynihi ya kafirtashi, sai dai ya bayyana siffa da aiki , duk abin da qur'ani da hadisi ya bayyana muninsa to zai fada koda kuwa ba zai wa wani dadi ba. Baya tsoron zargin mai zargi indai akan al'amarin Allah ne.
Saboda haka masuyi mASA qarairayi sun kASA kawo wata maganarsa da ta sabawa qur,ani ko hadisi, har yau.
DA’AWA
Bismillah wassalatu wassalamu alaa Rasulillah. Da yawa mutane suna daukan cewa duk Wanda yayi da'awr ilimi to malami ne.
Ko kuma Wanda zai ja aya fassarata ko yace gashi yazo a hadisi , duo wannan ba shine ilmi ba,
Domin da yawa masu kafa hujja da qur'ani da hadisi amma , abin da suka kafa hujja dashi , ba hujja bane a ilmance.
Domin dukkanin wadanda suka kawo rudu ta hanyar bid'o'in su ,sun kafa hujjane da nassi . to amma abin da suke ganin dalili he agurinsu , ba dalili ba ne, a addinance.
"Yan bid'a na farko duk sun kaucewa tafarkin gaskiya ne. Sanadiyyar yin amfani da hankalin su a addini , da yin watsi da tunanin magabatansu.
Wannan ya haifar da kawarij:
1__kawarij : yan bid'a ne na farko farko,
Dalilin 6atansu shi yin amfani da hankalin su akan nassi, batare da kallon yadda ma'abota hankali na farko suka mu'amalanci Nassoshin ba.
Aqidar da annabi S.A.W. ya bar sahabbai akanta ,itace ba,a kafirta ma'abocin kabaa'ir wato masu aikata manyan zunubai , wadanda basu kai shirka ba.
Annabi s.a.w. yayi haddi na zina akan wata mata , har an jefeta kuma yayi mata salla , bai CE ta kafirta ba.
Haka nan yasa an bulale Dan giya , an yanke hannun makazumiyya , duk bai CE musu kafirai ba Dan sun aikata kabaa'ir .
Kawarij kuwa said sukayi amfani da hankalinsu da ya sa6awa hankalin sahabbai said suka 6ata sanadiyyar mahaukacin hankalinsu.
Kuma alokacin akwai many an sahabbai irin su sayyidina Aliyu , da su Abdullah bn Abbas, Abu musa Al'ash'ari DS.
Kinyin amfani da nassi akan fahimtar magabata shine ke kawo bid'o'i da sa6ani a addini.
Allah yace :
...ومن يشاقق الرسول من بعد ما تبين له الهدى ويتبع غير سبيل المؤمنين نوله ما تول ونصله جهنم وساءت مصيرا .
Duk Wanda yasa6awa annabi s.a.w bayan shiriya ta bayyana gare shi , kuma yabi tafarkin da ba na muminai ba, /wato sahabbai / zamu juyar dashi inda ya juya , sannan musa shi acikin wuta , makoma yayi muni.
2___Qadariyya : suma sun 6ata ne sanadiyyar mahaukacin hankalinsu da suke ganin yafi na magabata .
Sunyi amfani da hankalinsu ne akan nassi , suka sa6awa hankalin magabatansu akan fahimtar nassi.
Qadariyya suna amfani da hankalinsu ne akan nassi,
Suna cewa ;
.......والله خلقكم وما تعملون.
Allah ne ya halicce Ku da abin da kuke aikatawa.
Ayar tana magana ne, akan mutanen annabi Ibrahim A.S.
Cewa Allah ne ya halicce Ku da abin da kuke aikata na gumaka.
Sukuma said suka fassara shi da tunaninsu , cewa Allah ne ya halicceku da ayyukanku.
Saboda haka, Idan mutum ya sha giya ko yayi sata ko zina ko salla ko azumi to duo qaddarace ai Allah ne ya halicce su da ayyukan .
Aqidarsu Dan Adam ba shi da za6i duk abin da ka aikata qaddarace.
Wadannan kadan ne daga cikin illa da 6arnar da sabawa magabata ke haifarwa acikin addini .
Zamuci gaba inshaallah.
Ahmad Ibrahim Alkanawy .
ILIMI DA
JAHILCHI
ME NE NE ILIMI ???Ilimi shine riskar Abu kamar yadda yake.
العلم هو ادراك شيء على ما هو عليه :
Ilimi ya kasu kashi biyu:
1__ilimin lalura :
١__علم الضروري
هو علم لا يحتاج الى عالم يرشدك اليه:
_كلجوع ،والعطش ، حرارة النار
Shine ilimin da baya buqatar sai da wani malami.
Kamar , jin yunwa , jin qishin ruwa, jin zafin wuta , DS.
Wannan ilimin ba shine Wanda sharia ta wajabta maka nemansa ba. Sabo da shi kowa Allah ya kimsa masa shi.
2__Ilimin nazari.
٢__علم النظري
هو علم يحتاج الى عالم يرشد صاحبه اليه ويحتاج الى كتب وبيان:
Shine ilimin da yake buqatar malami da littafi da zai shiryar da ma'abocinsa.
Wannan shine ilimin sharia ,kuma shine ilimin da Allah ya wajabbata shi akan mutum da Aljani.
Shi wannan ilimin irinsa NE Allah yake aiko manzanni da shi , ya turo su tare da littattafai domin su shiryar da mutane.
Shi ilimin sharia ta addini dole sai da malami da littafi.
Kamar yadda Allah ya aiko Annabi Muhammad S.A.W. da Alqur'ani da sunnah .
Allah yace :
واذكرن ما يتلى عليكم في بيوتكن من ايات الله والحكمة،.........
Kutuna abin da ake karanta muku a ckin gidajenku na ayoyin Allah da kuma hikma...
_ Ayoyin Allah Alqur'ani
__Hikma , Hadisan Annabi S.A.W.
Kamar yadda Abdullahi Dan Abbas R.A. ya fassara.
ويعلم هم الكتاب والحكمة:
Ilimin sharia don anuna mana cewa bazai yiyu ba sai da malami , said Allah ya aiko Annabi S.A.W. cikin mutanensa ya zauna shekaru Ashirin da uku yana karantar dasu a aikace Dan Susan haqiqanin ma'anar sakon da annabin yazo da shi.
Shiyasa bai zo ya miqo littafin ya koma ba , sai da ya zauna acikinsu yatabbatar sunga ne salon kuma suna aiki da shi kamar yadda Allah yake so.
Duk lokacin da wani wawan yace shi zaiyi aiki da hankalin sa wajen gane wani Nassi sa6anin yadda annabi s.a.w ya koyar da sahabbai , to zai 6ata kuma ya 6atar.
Domin zai riski abin ba yadda yake ba,
To wannan kuma shine Jahilci.
ME NE NE JAHILCI. ???
Jahilci shine riskar Abu ba dai dai ba.
الجهل : هو ادراك شيء على غير ما هو عليه ، او عدم الادراك على الكلية،
Riskar Abu ba dai dai ba, ko rashin riskar Baki daya.
Saboda haka idan mutum ya karanta kuskure ko aka karantar da shi , to yana cikin jahilci har sai yasan Abu kamar yadda yake.
Malamai sun. Kasa Jahilci kashi biyu :
١__جهل مركب
٢__جهل بسيط
١__جهل مركب هو من لا يدري وهو لا يعلم انه لا يدرى
٢___جهل بسيط هو من لا يدري وهو يعلم انه لا يدري
1__ Jahilci mai hawa biyu : shine Wanda bai sani ba , kuma bai San bai sani ba.
2___Jahilci yalwatacce : shine Wanda bai sani ba , kuma yasan bai sani ba.
Duk acikin jahilcinnan ba mai Matsala mai wahalashsha'ani irin na biyun . shine Wanda bai sani ba kuma bai San bai sani ba.
Ya karanta kuskure amma yana ganin dai dai ne, mabiyan sa suna ganin ilimine da shi , shima yana ganin ai ya tunbatsa . amma shirme kawai yake yi .
Idan kanemi ka gyara masa ba zai yarda ba don shi yana zaton ya sani .
Idan ka hadu da irin wannan jahilin zai wuya ya yarda cewa bai sani ba.
Misali : Idan aka baka buhu guda biyu , daya ba komai acikinsa , daya kuma ancika shi da kasa, sai aka bawa mutum biyu , aka ce su cika su da masara, kafin Wanda aka bawa mai kasa ya zazzage ya zubar ya kade , dayan da ba komai ankusa cika shi.
Shi yasa duk Wanda aka cika masa kwakwalwa da wakoki da bid'o'i da tatsuniyoyi , da shubuhohi, da labarun qanzon kurege,
Idan ka kawo masa hujja Qur'anic ko hadisi visa fahimtar magabata na kwarai , sai kaga , ko gizau bai yi ba .
Amma da anyi masa waqa , ko ance shehi ko tatsuniya ,sai kaga har kuka yakeyi.
Saboda baya iya banban cewa tsakanin abin da zai iya zama hujja da Wanda ba zai iya zama ba.
Ahmad Ibrahim Alkanawy, Aljilawy , Algayawy.
HADIN KAN MUSULMI ABU NE MAI SAUQI IDAN ANCIRE SON ZUCIYA
Sanin ma 6u66ugar shari'ar musulunci, shine babban makami na sani haqiqanin Addinin musulunci.
Ma6u66ugar shari'ar musulunci , INA nufi a inda ake ciro , abin da ake cewa musulunci.
Duk abin dayake musulunci to ba makawa sai ya samo tushe daga cikin :
1__Alqur'ani:
Alqur'ani shine litafin Allah daya sauka ga fiyayyen halitta Annabi S.A.W.
Ta hanyar mala'ika Jibril , karanta shi ibada CE .
Kuma , shi mu'ujiza ne,
Ya fara daga suratul fatiha ya qare da suratunnas.
Qur'ani ba wata 6arna da daka shige ko tawaya .
انا نحن نزلنا الذكر وانا له لحافظون،
Mune muka saukar da wannan zikiri , kuma mune zamu kiyaye shi.
....لا ياتيه الباطل من بين يديه ولا من خلفه...
6arna baza tazo mASA ba ta gabansa ko ta bayansa . ....
Qur'an yazo da bayanin komai da ya shafi addini kodai a tattare / IJMALAN /
Ko daban daban kuma filla filla.
2,__HADISIN ANNABI ko SUNNARSA :
الحديث او السنة : هو ما اضيف الى اللنبي من قول او فعل او تقرير . او صفة خلقي او خلقي.
Hadisi :shine duk abin da aka danganta shi ga Annabi na magana , ko aiki , ko abin da aka yi agabansa bai hana ba . ko siffa ta halitta ko ta dabi'a.
3___ Qur'nin da Hadisin suka sance akan fahintar magabata na kwarai , wato sahabban Annabi , da wadanda suka bisu da kyautatawa .
Tabi'ai da saura malamai na kwarai.
Allah yace :
ومن يشاقق الرسول من بعد ما تبين له الهدى ويتبع غير سبيل المؤمنين نوله ما تولى ونصله جهنم وساءت مصيرا،
Duk Wanda ya sa6awa Annabi S.A.w bayan shiriya ta bayyana gare shi , kuma yabi tafarkin da ba na muminai ba , /muminan farko sune sahabbai , don sune suke Raye sa'adda ayoyin suke sauka.
Saboda haka duk Wanda ya fassara maka aya ko hadisi , fassarar taci karo da fahimtar su to ba dai dai bace .
Bayan haka za kaga duk masu son kawo wani Abu na son rai ko son zuciya , sai sun sa6awa , wannan .
Ko kuma su kafa hujja da hadisi , amma zaka ga :
#__ Da'ifi ne :
Shi kuwa hadisi Da'ifi /mai rauni/ ba'a kafa hujja dashi.
Don bai cika qa'idar da zai zama hujja ba.
وكل ما عن رتبت الحسن قصر وهو الضعيف وهو اقسام كثر.
#__ ko Maudu'i :
Hadisin qarya , da wani ya qirqiro don kare Bidi'arsa ko wani son zuciyarsa.
Dan uwa da zaka binci ka duk wani gungu na "yan Bidi'a zaka tarar :
1__ ko dai wata aya CE , aka fassarata ba dai dai ba aka qirqiri wannan aqidar.
2__ko hadisi mai rauni /Da'if /
Ko maudu'i hadisin qarya.
Idan da musulmi zasu hadu kan qur'ani da ingantattun hadisai , akan fahimtar magabata na kwarai , ko da kuwa zasu sa6awa , malamansu da shehun nan su da lmamansu , wadanda suka sa6awa wannan hanyar da kawunan musulmi sun hadu.
Abin takaici shine yadda zaka ji wasu na cewa , ahada kai amma ba kan bin Qur'ani ba , ko sunnah ,
To ku sani idan duk duniya suka hada Kansu amma ba akan gaskiya ba , wannan hadinkan sai ya zama nadama da hasara gare su ranar Alqiyama.
اذ تبرء الذين تبعوا من الذين اتبعوا وراو العذاب وتقطعت بهم الاسباب ..........
ويوم يعض الظالم على يديه يقول يليتني اتخذت مع الرسول سبيلا يا ويلتى ليتني لم اتخذ فلان خليلا لقد اضلني عن الذكر بعد اذ جاءني وكان الشيطان لانسان خذولا،
Da ranar da azzalumi zai gatsa hannayensa , yana cewa INA ma nabi hangar Annabi , ya kaicona INA ma ban riqi wane a masoyi ba, haqiqa ya 6atar dani , daga gargadi bayan ya zo mini , shaidan ya kasance mai ta6ar da mutum ne.
Allah ka nuna mana gaskiya , ka bamu ikon binta , ka nuns mana qarya ka bamu ikon guje mata Ameen.
AHMAD IBRAHIM Alkabawy Aljilawy Algayawy.
NEMAN ILIMI
A WURIN WA YAKAMATA KA NEMI ILIMIN ADDINI ???
Haqiqa babu Abu mai hadari agun Dan Adam Wanda ya kamata yayi taka tsan tsan wajen kiyaye shi , sama da addininsa .
Domin Idan yayi asarar sa , babu yadda zaiyi ya gyara, don idan akaje lahira ba dawowa , ballantana agyara .
Idan Anje lahira ga duk Wanda yayi sakaki nadama CE kawai Mara amfani , domin mutum zai nemi dawowa Dan gyarawa amma bakin alkami ya bushe.
ﻭﻳﻮﻡ ﻳﻌﺾ ﺍﻟﻈﺎﻟﻢ ﻋﻠﻰ ﺑﺪﻳﻪ ﻳﻘﻮﻝ ﻳﺎﻟﻴﺘﻨﻲ ﺍﺗﺨﺬ ﺕ ﻣﻊ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ ﺳﺒﻴﻼ ﻳﺎ ﻭﻳﻠﺘﻰ . ﻟﻴﺘﻨﻲ ﻟﻢ ﺍﺗﺨﺬ ﻓﻼﻧﺎ ﺧﻠﻴﻼ ﻟﻘﺪ ﺍﺿﻠﻨﻲ ﻋﻦ ﺍﻟﺬﻛﺮ ﺑﻌﺪ ﺍﺫ ﺟﺎﺀﻧﻲ ﻭﻛﺎﻥ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ ﻟﻼﻧﺴﺎﻥ ﺧﺬﻭﻻ .
Da ranar da Azzalumi zai ciji hannayensa yana cewa inama na kama tafarkin annabi kaicona INA ma , ban riqi wane amatsayin masoyi ba, haqiqa ya 6atardani daga tuna tarwa bayan tazo mini , shaidan ya kasance mai ta6ar da mutum.
Duk Wanda kabi akan son zuciya, bayan ka San akan kuskure yake to ka sani sai kun tsinewa juna ranar tashin alkiyama.
Shi yasa masu hankali sai sun za6a sun tantance Wanda zasu koyi sanin lahirarsu agunsa ba wai kowanne Dan harmagaza ba. Soboda sanin tsadar lahira ko aljannah.
Shi yasa Babban malamin nan Imamuttabi'na .
HASANULBASARI yake cewa :
Kanemi ilmi agun malamin da ya cika sharudai kamar haka :
1__ mai ilimi .
Ilimin Alqur'an da Hadisi.
.... ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ ....
Domin mai ilimi shi zai baka shi , in ba shi da ilimi to me zai bayar ?
ﻓﺎﻗﺪ ﺷﻲﺀ ﻻ ﻳﻌﻄﻴﻪ .
Marashi to me zai bayar ?
2__ mai tsoron Allah , yahada biyu kenan , ga ilimi ga tsoron Allah.
Idan yana da ilimi kuma bashi da tsoron Allah sai yarinka doraka akan son zuciya amaimakon ilimi.
Alhalin baka sani ba.
Idan kuwa bashi da ilimi amma yana da tsoron Allah , to sai yarinqa yima fatawa da imaninsa duk abin da yayi zato mai kyaune ya fadamaka . bada ilimi ba.
Shi kuwa addini riwayace
Imam Ahmad bn Hambal yana cewa.
ﺩﻳﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﻣﺤﻤﺪ ﺍﻻﺧﺒﺎﺭ،
ﻧﻌﻢ ﺍﻟﻤﻄﻴﺔ ﻟﻠﻔﺘﻰ ﺍﺛﺎﺭ
ﻻ ﺗﺮﻏﺒﻦ ﻋﻦ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻭﺍﻫﻠﻪ
ﻓﺎﺭﺀﻱ ﻟﻴﻞ ﻭﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻧﻬﺎﺭ .
Addinin Annabi muhammadu labarai ne ta hanyar riwaya ، madallah da abin bayarwa ga matasa hadisai.
Kada kaqi hadisai da ma'abotansa , domin duk wani ra'ayi dare ne, shi ko hadisi rana CE.
Idan kaqi bin Nassi , kabi ra'ayin wani zaka 6ata.
ﺍﻥ ﺍﺧﺬﺕ ﺑﺮﺧﺼﺔ ﻛﻞ ﻋﺎﻟﻢ ﺍﺟﺘﻤﻊ ﻓﻴﻚ ﺍﻟﺸﺮ ﻛﻠﻪ .
In kai riko da rangwamin kowanne malami ,dukkanin sharri zai tattara agareka.
Domin zai iya halatta maka haram ,ko ya haramta maka halal. Saboda son zuciyar sa.
Kamar yadda wasu mabiyan suke, wai ko malaminsa wuta zashi wai Allah yahada su tare.
Jaririn Almajiry Ahmad Ibrahim Alkanawy , A
Haqiqa babu Abu mai hadari agun Dan Adam Wanda ya kamata yayi taka tsan tsan wajen kiyaye shi , sama da addininsa .
Domin Idan yayi asarar sa , babu yadda zaiyi ya gyara, don idan akaje lahira ba dawowa , ballantana agyara .
Idan Anje lahira ga duk Wanda yayi sakaki nadama CE kawai Mara amfani , domin mutum zai nemi dawowa Dan gyarawa amma bakin alkami ya bushe.
ﻭﻳﻮﻡ ﻳﻌﺾ ﺍﻟﻈﺎﻟﻢ ﻋﻠﻰ ﺑﺪﻳﻪ ﻳﻘﻮﻝ ﻳﺎﻟﻴﺘﻨﻲ ﺍﺗﺨﺬ ﺕ ﻣﻊ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ ﺳﺒﻴﻼ ﻳﺎ ﻭﻳﻠﺘﻰ . ﻟﻴﺘﻨﻲ ﻟﻢ ﺍﺗﺨﺬ ﻓﻼﻧﺎ ﺧﻠﻴﻼ ﻟﻘﺪ ﺍﺿﻠﻨﻲ ﻋﻦ ﺍﻟﺬﻛﺮ ﺑﻌﺪ ﺍﺫ ﺟﺎﺀﻧﻲ ﻭﻛﺎﻥ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ ﻟﻼﻧﺴﺎﻥ ﺧﺬﻭﻻ .
Da ranar da Azzalumi zai ciji hannayensa yana cewa inama na kama tafarkin annabi kaicona INA ma , ban riqi wane amatsayin masoyi ba, haqiqa ya 6atardani daga tuna tarwa bayan tazo mini , shaidan ya kasance mai ta6ar da mutum.
Duk Wanda kabi akan son zuciya, bayan ka San akan kuskure yake to ka sani sai kun tsinewa juna ranar tashin alkiyama.
Shi yasa masu hankali sai sun za6a sun tantance Wanda zasu koyi sanin lahirarsu agunsa ba wai kowanne Dan harmagaza ba. Soboda sanin tsadar lahira ko aljannah.
Shi yasa Babban malamin nan Imamuttabi'na .
HASANULBASARI yake cewa :
Kanemi ilmi agun malamin da ya cika sharudai kamar haka :
1__ mai ilimi .
Ilimin Alqur'an da Hadisi.
.... ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ ....
Domin mai ilimi shi zai baka shi , in ba shi da ilimi to me zai bayar ?
ﻓﺎﻗﺪ ﺷﻲﺀ ﻻ ﻳﻌﻄﻴﻪ .
Marashi to me zai bayar ?
2__ mai tsoron Allah , yahada biyu kenan , ga ilimi ga tsoron Allah.
Idan yana da ilimi kuma bashi da tsoron Allah sai yarinka doraka akan son zuciya amaimakon ilimi.
Alhalin baka sani ba.
Idan kuwa bashi da ilimi amma yana da tsoron Allah , to sai yarinqa yima fatawa da imaninsa duk abin da yayi zato mai kyaune ya fadamaka . bada ilimi ba.
Shi kuwa addini riwayace
Imam Ahmad bn Hambal yana cewa.
ﺩﻳﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﻣﺤﻤﺪ ﺍﻻﺧﺒﺎﺭ،
ﻧﻌﻢ ﺍﻟﻤﻄﻴﺔ ﻟﻠﻔﺘﻰ ﺍﺛﺎﺭ
ﻻ ﺗﺮﻏﺒﻦ ﻋﻦ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻭﺍﻫﻠﻪ
ﻓﺎﺭﺀﻱ ﻟﻴﻞ ﻭﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻧﻬﺎﺭ .
Addinin Annabi muhammadu labarai ne ta hanyar riwaya ، madallah da abin bayarwa ga matasa hadisai.
Kada kaqi hadisai da ma'abotansa , domin duk wani ra'ayi dare ne, shi ko hadisi rana CE.
Idan kaqi bin Nassi , kabi ra'ayin wani zaka 6ata.
ﺍﻥ ﺍﺧﺬﺕ ﺑﺮﺧﺼﺔ ﻛﻞ ﻋﺎﻟﻢ ﺍﺟﺘﻤﻊ ﻓﻴﻚ ﺍﻟﺸﺮ ﻛﻠﻪ .
In kai riko da rangwamin kowanne malami ,dukkanin sharri zai tattara agareka.
Domin zai iya halatta maka haram ,ko ya haramta maka halal. Saboda son zuciyar sa.
Kamar yadda wasu mabiyan suke, wai ko malaminsa wuta zashi wai Allah yahada su tare.
Jaririn Almajiry Ahmad Ibrahim Alkanawy , A
BABBAN ABIN
TAKAICI
BISMILLAHI WASSALATU WASSALAMU ALA RASULILLAH.Babban abin takaici shine mutane , galibinsu suna zaton cewa duk Wanda ya danganta kansa ga ilmi , shikenan ya zama malami .
Ko duk Wanda mutane sukaga wani yana da wani rabo na karatu sai su mai dashi malami ba tare da kula da abin da yake mai da mutum malami ba.
Ilimi dake mai da mutum malami shine ilimin Alqur'ani da Hadisi abisa fahimtar sahabbai , da wadanda suka bisu da kyautatawa.
Babban malami sheik Aliyu Ashshaukany.
Yana fada ackin littafinsa :
ادب الطلب والمنتهى الارب كيف تصيح عالم من علماء الاسلام.
Duk Wanda yake son yasami ilmi to yasami kayan meman ilimin , Lamar haka:
1__ulumul'aala.
#_ Nahawu
#_ sarfu
#_ Arab
#__ Balaga
#__ mandiq
Da sauransu iliman da Suka shafi Luggar larabci.
Da Sabin wannan ne mutum zai fahimci qur,ani da hadisi , domin an saukar dash be da larabci.
Allah yace:
انا انزلناه قرءانا عربيا لعلكم تعقلون،
.....وكذالك انزلناه حكما عربي......
........وهذا كتاب مصدق لسانا عربيا.
......لسان الذي يلحدون اليه اعجمي وهذا لسان عربي مبين...
Saboda haka fahimtar wadannan iliman shine zai sa mufahimci addini domin baza ka gane ba sai da kyakykyawar fahimtar larabci.
2__ ilimin usululfiqhi:
Shine abin zai sa ya mutum ya gane sakon da ya shafi qur,ani da hadisi ,
# wajabci
# mustahabbanci
# Haramci
# karhanci
D. S
3__ musdalahul hadis.
Ilmin da zai taimaka dalibi wajen fahimtar hadisi .
#_ sanin ma'anar hadisi
#__ sanin inganci ko rashin ingancin hadisi.
Wanda bai da ido akan wadannan abubuwa ,kuma ya shagalta da wasu karatuttuka , kamar :
#__ Dalaa'ilu
#__ Diwani
#__ Tani'a da hamziyya
#__ ishiriniya, / madahu/.
Da sauransu , to baya cikin sahun malamai koda kuwa mutane sunsa mass suna malami.
Zan Dora inshaallah.
Ahmad Ibrahim Alkanawy , Aljilawy, Algayawy.
READING
SHIN HADISAI INGANTATTU WATSI Ko JAM'I AKEYI TSAKANINSU.Yana cikin harmagaza ta ilmi kamai da kanka malami ba tare da koyo da tambayar masana ba.
Mulhidai da masu guluwi sunyi wa shari'ar musulunci tawayene , yayin da suka auna shari'ar musulunci da mahaukacin tunaninsu da suke ganin shine mizaninsu.
Duk mai karatu da yayi karatun ta hayar da malamai suka nemi ilminsu yasan cewa:
Fanni ne mai fadi Wanda malamai sukayi rubutu kuma suka karantar akansa shine:
الجمع والترجيح بين الادلة.
Yin jam'i da rinjayar da wani akan wani.
DALILAN DA KESA AGA KAMAR WANI HADISI KO AYA SUNCI KARO DA JUNA.
الناسخ والمنسوخ
١
١_ منسوخة الحكم باقية التلاوة
٢منسوخة التلاوة باقية الحكم
٣__منسوخة الحكم والتلاوة
٤__باقية الحكم والتلاوة
KAMAR yadda ake samun irin wannan hukunce hukunce , acikin Qur'ani haka suke acikin hadisai,
1_Akwai Hadisan da suke sahihai amma hukuncin da yake cikinsa , ba'ayin aiki dashi, domin wani hadisin ya soke hukuncinsa.
Kuma ana game haka ne ta hanyar bicike mai zurfi da koyo agurin malamai.
....فاسءلوا اهل الذكر ان كنتم لا تعلمون.
Kaga Wanda kawai daukar littafi yayi ba malami , dole yace sunci karo da juna .
Don zai ga KAMAR haka he ahankalinsa
, amma a haqiqa kuskurensa ne.
Yadda zaka gane cewa Wanda suke da'awar watsi da Ingantattun Hadisai sun halaka shine:
Qur'ani yana da riwayoyi masu yawa ingantattu kuma da lafazai daban daban kuma idan kayi amfani da hankalinka zakaga KAMAR wasu sunci karo da juna , mafita itace katambayi ma'abota sani in kai haka sani ba.
Bahauka KAMAR shiga cikin abin da baka sani ba.
Wallahi masu irin wannan ra'ayin barnar da zasuyiwa addini tafi ta kafirai .
Domin said sun rusa addini da mahaukacin tunaninsu da jahilcinsu. Domin wannan da'war mulhidan farko sukayi kuma basu sami nasara ba.
ويابى الله الا ان يتم نوره ولو كره المجرمون.
NASIHA:
Kada kurudu da cewa littafi kaza ance , wallahi , wasu marubutan majahulaine
, wasu kuma mulhidai ne, shi yasa Iran zakayi karatu katambayi malamai irn littafin dazaka koyi addininka , shi zai nuna maka abin da ya dace yayi.
Ahmad Ibrahim Alkanawy.
Sanadiyyar guluyi , ketare iyaka,
aka fara kafirci kamar yadda yazo acikin sahihul Bukharin kitaabuttafsir kissar
Annabi Nuhu A.S. lokuta masu tsayi bayan Annabi Adam A.S. sai akayi wasu bayin
Allah salihai , har salahassu ta bayyana acikin mutane . bayan mutuwar su sai
aje wurin kaburansu akayi mutummutimin su don tunawa da su dayi musu addua .
lokaci yana nisa zamani ya nisa har aka dauke su aka kaisu wuri kebabbe . sai
jahilci yayi yawa acikin su shaidan yazo yace dasu ai Iyayen Ku da kakanninku
suna bauta musu ne . sai suma suka fara bauta msu . suka sassakasu suna bauta
musu. Sai Allah ya ai ko Annabi Nuhu don yayi musu waazi yamai dasu kan bautar
Allah yahanasu bautar wanin Allah .su kuma suna cewa.... وقالوا لا تذرن الهتكم
ولا تذرن ود ولا سواء ولا يغوث ويعوق ونصرا. Suka CE kada kubar Allolinku kada
kubar wadda da suwaa da yagusa da ya uka da Basra . shi yana kiransu zuwa kadaita
Allah su kuma suna kira cewa abi gumaka . don't waliyyan Allah ne yaza a rabasu
da waliyyan Allah . to kaga dahaka akefarawa tun ana yiwa wadan da ake zaton
waliyyai ne addu a har guluyi yasa arinka rokonsu . ana bauta musu .
GULUYI 2
Guluyi shi ya ke kawo bata. Guluyi :
shine ketare iyaka akan wani Abu. Wato kai shi inda bai kai ko rage masa
matsayinsa. Gazawa zuwa ga matsayinsa. Sai a addini Galibi masu guluyi sun fi
kai Abu Inda bai kai ba. Shi yasa Allah yatsoratar akansa Allah yace: يا اهل
الكتاب لا تغلوا في دينكم ولا تقولوا على الله ا لا الحق انما المسيح عيسى بن مريم
رسول الله ........ Ya Ku wadanda aka bawa littafi kada Ku ketare iyaka a
addininku kada kufadi wani Abu danga ne da Alla said gaskiya hakika isa masihu
dan maryama manzon Allah ne ./.... Haka nan yahudaw sukayi guluyi a kan uzairu
Allah yace : وقالت اليهود عزير بن الله وقالت النصارى المسيح بن الله ذاك قولهم
بافواههم......... Yahudawa sukace uzairu Dan Allah ne Nasaraa sukace isa Dan
Allah be wancan maganarsu CE da bakunansa ............ To anan kaga so yayya
tasa sun dauke su saga matsayin manzanni kuma bayi zuwa ga "ya" ya .
duk Wanda ya yi guluyi to yayi koyi da yahudu da Nasara .
No comments:
Post a Comment